Shirin fim din kunnen kashi, shiri ne mai dogon zango da shararren dan wasan Hausar nan mai suna mai sana’a ya ke daukar nauyi, sannan ya bada umarni.
Shi dai shirin yana kunshe da ban dariya, sannan daga gefe akwai tunasarwa.
Akwai jarumai da yawa a cikin Film din kamar su
Teema Makamashi
Musa Mai Sana’a
Ibrahim Mandari
Alhasan Kwali
Da dai sauransu.
KARANTA:
✓ Hukuncin Abincin Kirsimeti Ga Musulmi Fita ta farko
✓ Gwamnatin Tarayya zata dauki karin Matasa 400,000 aikin N-Power
✓ Kano State School Of Nurses and Midwife Enterance Examination 2021/2022
✓ Rahama Sadau Da Shatu Garba Mata biyu da suka fi shan ce-ce-ku-ce a shafin sada zumunta
Domin kallon shirin kashi na shida sai ku danna inda aka saka Play Video ko kuma ku taɓa hoton dake ƙasa.
Play video
Domin kallon Kunnen Kashi wadanda suka wuce sai ku shiga nan.