Uncategorized

Yaro Ne Page 21-30 Hausa Novel Complete

FAISAL ya rungumeta da hannu mai lafiya yace inna zaki, Cikin bacinrai tace bansani ba, Sakeni,

Niba yar iska bace,

Yace,

Yace toni dan guguwa ne,

Faisal banason rashin kunya,

Ya hadata da bango,tanata faman kiciniyan kwacewa amman takasa,

Tanajin yanda bananansa ke tokarinta sai zillo takeyi,

Idonsa yakada yayi jaa,

Tsabagen jaraba,

Yafara magana kamar mai rada,

Yace Aisha meyasa kikemin haka nifa mijinkine,

Jadata ba jikin bango yayi sosai yana sauke wani irin numfashi,

Kamar zai maidata jikinsa ,

Zatayi kenan taji yanafadi 

baby tsayaaaaaaa

Karanta Littafin>>> Macijine Shi Page 49-50 Hausa Novel

Can taji yasake mata nauyin sa,

Taji wani abu mai dumi yana gangaro mata daga cinyoyin ta,

Tureshi tayi daga jikinta, gaba daya yabata mata jiki da Spam dinsa ,

Kaman tasa hannu akai tayi ehu haka takeji,

Tadawo daki, 

Faisal bai fitoba saida ya tsaftace jikinsa kafin yafito,

Hannusa mai lafiyan riqe da dan qaramin towel yafito yana goge kansa,

Taja tsaki,

Tawuce toilet dawasu kayan tayi wanka tacanja kayanta abayi,

Sannan tafito

Yasameshi yakwanta ahakansa sai bargo dayarufe marar sa

gashin cikinsa akwance yayi baqinqirin,

Tahau can qarshe takwanta,

Cikin sanyin murya faisal yace Aisha Allah yayi miki albarka,

************ 

J.R.A.

FAISAL yace Aisha Allah yayi miki albarka ,

Bata kullashi ba,

Da asubba zashi masallaci yatasheta,

Faisal maidawo gidan ba sai qarfe takwas da rabi,

Ya shigo, da sallama

Ta amsa tana zaune a falo yazo yazauna a kusa da ita,

Yace ya maganin ki nan dan yau date 28,

Takarba batayi musu ba,

Dan yanzu haka tafara jin ciwon ,

kuma ita kadai tasan azabar datake ji,

Yatashi,

Yashiga bed room , 

Karanta Littafin>>> Yar Harka Page 1-10 Hot Romantic Hausa Novel

Bai fitoba saida yayi wanka, yadawo falo, 

Yazauna kusa da ita,

Yace Aisha yunwa nakeji,

Tace gani kacini,

Yace wallh dazan ciki danaji dadi kinga inda Spam yatarumin amarana ,

yafada yana daga rigarsa,

Tayi datasanin furta wannan kalmar,

Dahannun sa mai lapiya yakama hannunta yadaura akan gashin mararsa,

Tayi sauri fincike hannunta,

Yafito da wayansa yace yauwa ranar Friday zamu tare a gidanmu,

abba yace kizabi kayan gadon da kikeso,

Jin yace abba ta karbi wayan

, tafara dubawa,

Tazabi wani mai kyau

tace wannan,

Yakalla yace ni banason

wannan mudubi yayi yawa ajikin shi

Inzan kwanta dake da rana fahh?

ko inna muna kullon 

kan mu,

Ni baiyiminba ga wannan

Yafito dawani mai kyau,

Amman baida madubi sosai,

Aisha tunda yayi maganan farkon ta quramai ido,

Mamaki yamata yawa,

Wai mai yasa faisal yarainata da yawa

, takalleshi cikin takaici tace faisal meyasa karainani,

Kasan ni ba sa’anka bane

Yace Aisha ni ban rainakiba hasalima bantaba raina nagaba dani ba,

Ke shedace,

Aisha kiyi haquri ni duk abinda nafada miki wllh iya gaskiyanna ne, 

ni mabuqaci ne

Zan iya zuwa miki da rana, kiga komai nason sirri,

Kiyi haguri kidauki wannan,

Dan gaskiya Aisha sai kinyi haquri,

Yatashi yahada tee

Yadawo yazauna yafara sha,

*******

Wanene faisal faisan 

Maraya ne

Tun yana ciki mahaifinsa yarasu bayan rasuwansa da wata biyu mahaifiyarsa mai sunna

Halima tarasu wajen haihuwan faisal,

Qanwan halima tadauki faisal

Karanta Littafin>>> Abban Sojoji Page 1 Hausa Novel

Rainon faisal yadawo hannun fatima tagara kula dashi,faisal nada wata shida fatima tarasu,

Nan dangi suka bama wata tsohuwa maqofciyan su,

Kasncewar basu da qarfi, hajiya khadija dattijuwan arziqi danta daya

Alhaji mahmud

Malami ne kuma attajiri duk sati yake zuwa duba mahaifiyarsa

Tanar wata jumma’a alhaji mahmud yazo yaga hajiya da jariri dan wata bakwai,

Yace hajiya inna kika samu yaronnan,

Tayimai bayani nan ya aika direbansa yasiyo madara na yara

Faisal nada wata goma sha daya,

Allah yayima hajiya rasuwa,

Bayan sadakan bakwai,

Alhaji yanemi dangin faisal kowa yace bashi bane,

Saboda suna gudun kar adaura mudu nauyi

Alhaji yadauki faisal yaci gaba da riqonsa,

Faisal tun yana qarami baida hayaniya ga girmama nagaba dashi,

Kuyi haquri zan tsaya anan

 

Click Here To Download This Book

Click Here To Download This Book

Back to top button