Mallama JuwariyyaSirrin Rike Miji

Tsumin Matan Aure Na Musamman Domin Inganta Zaman Aure

GYARA KANKI BAYAN KIN HAIHU

INA MATAN da sukai haihuwa da yawa ko kuma Mata masu matsala budewa, dole duk macen data haihu ta gyara kanta don ita mace yar gyara ce, mu hankalta mata a farka.

  • Aloevera.
  • Karo.
  • Zaitun.
  • Kanunfari.

_Ki samu aloevera ki samu Karo ki jefa kanunfari, ki tafasa ki dinga Kama ruwa dashi..

Sannan idan kika samu ganyen aloevera ki matse ruwan ya fito ki dinga wanke farjinki ki wanke wa da ruwan dumi, sai kuma ki dinga shafa zaitun in zaki wurin maigida.

Karanta>>> Hanyoyin Magance Matsalolin Ma’aurata Cikin Sauki

❒ 👸🏽 DON MATSALAR JIKI 👸🏽 ❒

① 🌿 *BAGARUWAR JIMA:* 🌿

Alimun amma karta cika alimun din da yawa saboda yana kafar da ni’imar jikin mace zata tafasa ta dinga shiga ciki safe da yamma in Allah ya yarda ko karuwa tayi ba ai mata dinki ba zata hade cif cif zam zam.

Karanta>>> Tusar Gaba Da Abinda Ke Kawota Yana Da Kyau Ku Karanta Wannan Bayanin

③ 🍃 SASSAKEN BAGARUWA: 🍂

Lemon tsami zata samu sassaken bagaruwa ta matse lemon tsami ta tafasashi shima ta dinga shiga jikin ta zai koma dai dai.

Karanta>>> Tsumin Matan Aure Na Musamman Domin Inganta Zaman Aure

 

④ 🍂 BAGARUWAR JIMA: 🍁

Lemon tsami zata samu bagaruwa ta matse lemon tsami a ciki ta tafasa ta dinga kama ruwa dashi in sha Allah zata hade wannan ko ba mai jego ba zata iya.

Karanta>>>  Ingantaccen Matsi Da Bashi Da Illa, Kuma Da Kanki Zaki Hadashi.

 

⑤ 🎋 CITTA MAI KWANSO: 🎋

Uwargida zata samu bawon citta ta cire ‘ya’yan ta daka ta dinga turarashi a wuta a kwanakin farkon haihuwa insha Allah zata hade.

Karanta>>> Yadda Zaki Hada Dettol Cikin Sauki

 

⑥ ☘ ANGURYA: ☘

Uwargida zata samu angurya wadda ake cire ta a jikin audiga in an kade ta kada da bawon citta kwanso ta dinga turarawa bayan ta haihu insha Allah shima zata yi mamaki yadda jikinta zai hade.

Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata

 

⑦ 🌪 HANYAR TURARA JIKI: 🌪

Kaki samu karamin kaskon wuta na turaren wuta ki zuba garwashi ki samu bokiti ki sa ka kaskon a ciki sai ki zauna akan bokitin ki saki zanin ki har sai kin gama sai ki tashi.

Karanta>>> Yadda Ake Matsi Da Tafarnuwa

Tsumin Matan Aure Na Musamman Domin Inganta Zaman Aure

        ✜・👙 GYARAN NONO👙・✜

Nono in zata sha ta zuba man tafarnuwa cokalin shan shayi insha Allah.

🌱 ALKAMA 🌴

Uwargida zata samu alkama ta surfa a niko mata garin zata soya shi a janyewa zata dimamashi kamar salala ta zuba nono mai kyau da zata tasha zata yi kamar sau uku.

👫 NI’IMA GA MATA 🚶🏽

Tabbas mace komai kyaunta idan bata da ni’imar jiki ta bata iya gamsar da mijinta, dole a mata KISHIYA to amma ni’imar mace ya dangata da irin nau’in abincin da take ci amma matsalar itace basa tuntubar masana SIRRIN dan basu haske saidai kawai suyi ta sayan magunguna wanda basa dadewa jikinsu wasuma basa aiki ga duk macen dakesan samun ni’ima a jikinta tota liqewa wannan sinadarin.

🍆 KOKONBA (GURJI) 🍆

Uwargida zata samu cocomber ta feraye ta yanka tumatir da albasa ta yanka dafaffen kwai guda uku shima zata samu ni’ima sosai.

Karanta>>> Hadin Karawa Mace Ni’ima, Sha’awa Da Kuma Karin Dandano

 

ZUMA DA GARIN HABBATUSSAUDA

Uwargida zata samu zuma mai kyau ta zuba garin habba da man zaitun ta juyashi zata dinga shan babban cokali biyu safe da yamma.

🍶 MADARA PEAK🍶

Uwargida zata samu madara peak gwangwani daya ta fasa danyan kwai ta buga da cokali har sai ya daina kumfa zata samu ni’ima sosai ana sha da sanyayyar la’asar.

Karanta>>> Sirrin Mallakar Miji Ba Boka Ba Malam

 

🎋🎋 RUWAN RAKE 🎋🎋

Sannan uwargida zata samu ruwan rake ta kirba rake a turmi ta samu abin tata mai kyau ta matse ruwan ta saka zuma cokali biyu zata samu ni’ima sosai.

Karanta>>> Dalilan Dake Sawa Nonuwa Suke Zama Kanana

 

AYA

– Haka kuma uwargida zata samu AYA ta wanke ta nike ta soya sama sama ta cire jan bawon zata samu cokali da dabino ta hada su gaba daya ta dake ta dinga sha da nono ko madara.

Karanta>>> Hanyoyin Da Ya Kamata Matan Aure Subi Domin Kara Inganta Zaman Aurensu: Malama Juwairiyya

 

🌿🌿 YA’YAN ZOGALE 🌿🌿

Uwargida zata samu ‘ya’yan zogale ta dakashi ta dinga sha da nono ko madara.

Karanta>>> Amfanin Hulba A Jikin Yan Mata Dama Matan Aure.

 

MAZA DOMIN INZALI KO (RELEASING)

Watau daya fara saduwa da mace ba zai dauki dogon lokaci ba yana harka sai ya kawo ba tare da ita macen ta gamsu ba, uwargida sai ki nemi:

  • Cucumba gurji
  • Zuma

Zaki markada cucumbar ba tare da kin fere ba saiki ki zuba zuma a ciki zaki iya sakawa a cikin firji, domin sanyi saboda maigida yaji dadin sha.

Karanta>>> Yadda Zaki Haɗa Ingantaccen Maganin Ciwon Sanyi (Infection)

 

🌨 MAZA KO MATA INFECTION ☁

  1. Fitar kuraje a gaban
  2. Fitar farin ruwa a gaba
  3. Rashin karfinsa na mazakuta
  4. Jin zafi lokacin saduwa maimakon taji dadi.

Karanta>>> Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata

 

💊 MAGANCE WANNAN CUTAR 💊

  • Saiwar lalle
  • Saiwai cidazugu
  • Ciyawar wutsiyar kadangaru
  • Jar kanwa
  • Tafasa masar

Zaki hade su guri daya sai a tafasa a sa kar dawa ayi kunu sai mai fama da wannan lalurar yayi amfani da shi amma kuma hadin mace da namiji zasu iya amfani da shi, macen da take da karamin ciki ba zata yi amfani da shi ba haka wanda ke fama da matsananciyar (alsa) ulcer bazai yi amfani dashi ba.

Be With Us

Back to top button