Ki nemi wadannan saiwoyin da magungunan:
– Garin Kustul Hindi cokali 5.
– Garin Tafarnuwa cokali 5.
– Garin Busashiyar gauta cokali 5.
Karanta>>> Mene ne Ciwon Sanyi
Karanta>>> Amfanin Dabino Guda 50 Ga Lafiyar Jikin Dan Adam
Karanta>>> Amfanin Zogale 20 A Jikin Dan Adam
Ki hadasu sannan ki zubasu cikin ruwa liter 4 (Galon 1 kenan). Tare da tsamiya.
Tun da farko zaki dafasu ne kamar tsawon Minti sha biyar (15 mins) Bayan ya yi kwana guda ajike sai ki fara shansa. Kofi guda da safe kafin kici komai. Da yamma ma kofi guda. Zaki ci gaba da sha har ya Qare.
Zaku Iya Duba Wasu Magungunan Sanyin
Yadda Za’a Magance Ciwon Sanyi (Infection) Da Tafarnuwa
In sha Allahu zaka samu waraka.