Uncategorized

Hira Khadija Yola Wato Karima Izzar So

 Khadija Alhaji Shehu wacce aka fi sani da Khadija Yobe ta bayyana yadda ta shiga masana’antar shirya finafinai ta kannywood ɗin.

 Jarumar ta bayyana hakan ne a wata hira da a ka yi da ita a gidan radiyon Premier.

Ita dai Khadija Yobe, ana yi mata ganin ta shigo harkar fim da kafar dama domin kuwa duk da yake ba ta dade a ciki ba, amma ta samu shiga cikin manyan fina-finai da dama.

Ga dai firar tata anan ƙasa 👇👇

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://www.aihausanovels.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.

Email > aihausabooks@gmail.com

******* FOLLOW US ******

Facebook: Ai Hausa Novels

Twitter: Ai Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels

Copyright 

If you are the right owner of this novel and you want us to remove it from our site please mail Us at aihausanovels@gmail.com

Back to top button