Uncategorized

Izzar So Episode 71 Original

 Shirin Izzar So kamar yadda kuka sani shiri ne da aka shirya shi domin faɗakarwa, ilmantarwa gami da nishaɗantar da makallata, kuma shiri ne da aka yi zurfin tunanin wajen yinsa.

Shirin Izzar So ya na da jarumai da dama wadanda bakin fuska ne a masana’antar ta Kannywood, sai dai akwai wadanda sun jima a damawa da su a harkar kamar:

ALI NUHU

AUWAL ISA WEST

LAWAN AHMAD

MARYAM MALIKA

DA DAI SAURANSU 

Kada na cika ku da surutu ga Shirin Izzar So Episode 71 na wannan satin nan sai ku taɓa inda aka saka Play Video ko kuma ku taɓa hoton dake ƙasa domin kallo ko sauke shi.

 

Za Ku Iya Karanta 

✓ Maryam Yahaya bata jin magana wallahi – Datti Assalafy

✓ Tsohuwar Matar Adam A. Zango ta sake dawowa Kannywood Bayan shekaru 13

 Gwamna Aminu Tambuwal ya bada umurnin kamo mawakin da ya waƙe shugaban ‘yan bindiga Bello Turji

✓ Shatu Garba daga Kano ta lashe gasar sarauniyar kyau ta Nijeriya


                           Play Video

Back to top button