Uncategorized

Man Of The World Book 1 Complete Novel Document

 Tafiya sukeyi cikin nutsuwa suna hira su biyu Hauwa’u ta kalli Inteesar tare da cewa”Inteesar  gaskiya ina ganin musamu wani gurin mu fake saboda naga hadari na niyyar tasowa ke sarkin mura”.

“Toh yanzu a ina zamu fake anan gurin”.

“Kinga wata rumfa can muje muɗan fake in ruwan ya ɗauke semu wuce gida”.

“Toh”.

nan suka ƙarasa rumfar wani me shayi suka zauna zamansu keda wuya ruwan sama ya kece aka shiga ruwa kamar da bakin kwarya.

KARANTA LITTAFIN: “TUBALI BOOK 1 CHAPTER 1”

Andaɗe ana ruwan sannan ya ɗauke suka tashi suka cigaba da tafiya sunyi nisa sukaga wasu  motoci ƙirar Land cruser baƙaƙe se ta tsakiyar data ƙasance  roice-roice fara tas me baƙin tintac  motar itace ta cikon ta bakwai wato dai ma’ana a tsakiya  danno kai sukayi sunzo wuce daidai su Inteesar  bazato sukaji ruwan taɓo da kwatami ya watsomusu a jikinsu sakamakon motar fallatsamusu da tayi cikin sauri da zafin zuciya Inteesar  ta wawuri wani dutse dake kusa dasu ta jefi ɗaya daga cikin motar dutsen be tsaya akan kowacce motaba se a glass ɗin farar motar nan ta tsakiya tass kakejin ƙarar fashewar glass ɗin a razane Hauwah ta kalli Inteesar tare da kallon motocin tace”nashiga uku Inteesar  kinsanko motar wa kika fasawa glass kuwa?”.

Cikin masifa wadda ita kanta batasan tanada itaba tace”ko motar waye ina ruwana meyasa su masu kuɗi basusan darajar ɗan Adam ko cemusu akayi muba mutane bane ke bakiga abinda sukayimana ba ruwan kwatamifa suka fallatsamana kina kallo kuma ko niyyar tsayawa basu da ita amma ke saboda rashin kishin kai yasa ki cemun wai nasan motarwa na fasawa glass ina ruwana ko wayemana ai tare suke”.

Jin ƙarar glass yasashi ɗagowa daga karatun daily thrust ɗin da yikeyi tare da zubawa gaban motar da yike ido wow na furta sakamakon ganin haɗaɗen matashin guy ɗin yagaji da haɗuwa komai nashi abun burgewane saurin fita drivern yayi bejimaba ya dawo cikin girmamawa yace”Oga wasu yarane kan amfallatsamusu ruwan taɓo  shine ɗaya daga cikinsu tayi jifan  amma gashi can su Muhd sun  zagayeta”.

cikin muryarsa da kamar ammasa dole yace”buɗemun mota”.

“Angama ranka shidaɗe”.

nan drivern ya buɗemasa a hankali ya zura ƙafarsa waje yafita cikin takun zaratan maza masuji da class yaƙarasa gurin wanda hakan yayi daidai da  ɗaga hannun Muh’d ze wankawa Inteesar mari.

A ɗan daƙile NAMIJIN DUNIYA yace” Dakata Muh’d”…

WRITTEN BY:       REAL EESHAT

NOVEL NAME:   MAN OF THE WORLD BK 1

UPLOADER:     AIHAUSANOVELS 

  DOCUMENT SIZE:         203KB

DOCUMENT TYPE:              TXT

MODIFIED DATE:      03- JULY -2022

CATEGORY:               LOVE   STORY

PRICE:                            ₦300 

Proceed To Download Man Of The World Book 1 Novel Document.

Domin Sauke Littafin Sai Ku Dannan inda aka saka Download Now!

KARANTA LITTAFIN: “TUBALI BOOK 1 CHAPTER 2”

Domin Karanta Littafin Sai ku Danna Inda Aka Saka Read More

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://www.aihausanovels.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.

Email > aihausabooks@gmail.com

******* FOLLOW US ******

Facebook: Ai Hausa Novels

Twitter: Ai Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels

Copyright 

If you are the right owner of this novel and you want us to remove it from our site please mail Us at aihausanovels@gmail.com

Back to top button