Uncategorized

Farashin Burodi Ka Iya Tashi A Nijeriya Saboda Yakin Da Rasha Takeyi Da Ukraine

 

Yakin da ake tsakanin kasashen Rasha da Ukraine ka iya sanya farashin Burodi karuwa a Najeriya.

Dalili kuwa shine Rasha itace ta daya a Duniya wajan samar da Alkama inda take samar da kaso 18 cikin 100 na Alkamar da ake amfani da ita a Duniya.

 

         KARANTA WASU LABARAN

Ana zargin wani kwastoma da kashe wata Karuwa a jihar Jigawa.

Da gaske Mai shadda zai auri Aisha Tsamiya ?/ jaruma ta koma kurkuku/rigimar yan tiktok da 13×13

Zafin Kishi ya sanya wata mata caccaka wa mijinta wuka har sai da yace ga garinku nan

Farashin Burodi Ka iya tashi a Nijeriya Saboda Yakin da ake yi tsakanin Rasha da Ukraine.

Kawa Ta Aure Saurayin Kawarta Nan Take Bayan Ita Kawar Ta Ce Ba Ta Son Saurayin A Yayin Da Ake Cikin Addu’ar Daurin Aure

Idan aka samu rashin ci gaba da samar da alkamar dalilin wannan yaki, to farashinta zai iya tashi sama wanda hakan ka iya kawo hauhawar farashin Alkamar da abubuwan da ake yi da ita irin su Fulawa da Burodi.

Back to top button