Karanta>>> Mene ne Ciwon Sanyi
Karanta>>> Amfanin Dabino Guda 50 Ga Lafiyar Jikin Dan Adam
Karanta>>> Amfanin Zogale 20 A Jikin Dan Adam
Hadine na sassaken baure da mazan kwaila,
Zuma, da citta busassa, gami da kanunfari.
YADDA AKEYI:–
Azuba sassaken baure acikin ruwa litters 4 sai dura a wuta sai ya tafasa sosai har ya kune ya komo kamar 3 litters, daganan sai a sauke a tace ruwan.
Sai kuma a sake zuba mazankwailar da zumar, da cittar gami kanunfari aciki asake maidawa kan wuta ya tafasa amma kanunfarin ya danyi yawa.
Karanta>>> Maganin Amosani, Karyewar Gashi Da Kuma Zubewarshi Kyauta
Karanta>>> Illolin Kwanciyar Ruf Da Ciki Ga Lafiyar Mu
Sannan sai a sauke inya huce, za a rinka shan dan karamin cup daya da safe 1 da yamma.
Ahmmm! Yar Uwa wllh in kina shan wannan hadin to indai maganar Ni’imace da duk matsalolin da suka shafi lnganta Jima’I, to saidai kizama abin koyi insha Allah.
Kuma wannan hadine ingantacce da zaki iyayi kizuba ga mazubi kina saidawa matan aure dan suma su tsira, kuma baza kiji kunyaba in Allah ya yarda.
Kuma ba lallai bane kin taba amfani da wani mgn na karin ni’ima kamar shi ba.
Kyauta kuma nabaku dan gyaran sunnar Ma aikin Allah (s.a.w)
Karanta>>> Mene ne Ciwon Sanyi
Karanta>>> Amfanin Dabino Guda 50 Ga Lafiyar Jikin Dan Adam
Karanta>>> Amfanin Zogale 20 A Jikin Dan Adam