Uncategorized

NGO’s Sun Sake Bude Portal Ga masu Sha’awa Sai Su Shiga Domin Cikewa.

 

Barkanmu da wannan lokaci dafatan kunajin dadin kasan cewa damu akowani lokaci.

Ga masu bukatar aikin NGOs ga dama tasamu yadda zaku nemi aiki (Non governmental organisation)

Wannan damace gamasu bukatar aikinyi saidai kuma wannan dama bakowane aka bawaba face yan jihar sokoto kadai sune kadai zasu iya neman aikin.

Dazarar ka shiga link din dake kasa zakuga sauran abubawan das bukata.

Domin cikawa danna apply now dake kasa👇👇

Apply now

Allah Ya Bada Sa’a

Back to top button