Sirrin Rike Miji

Yadda Za a Yi Amfani Da Yayan Gwanda Wajen Bada Tazarar Haihuwa (Family Planning)

MAGANIN TAZARAR IYALI CIKIN SAUKI

Ina masu neman maganin tazarar Iyali ko Kuma Kwanika. Mata da yawa suna zuwa da buqatu maganin cuta daban daban Na Larurar Allurar TAZARAR IYALI wlh matsalar ba ta qidayuwa aguna ga kadan.

Karanta>>> Yadda Ake Matsi Da Tafarnuwa

✓ Mugun ciwon Mara

✓ Zubar jini haka kawai

✓ Jini sau 2 ko 3 a wata daya

Karanta>>> Tusar Gaba Da Abinda Ke Kawota Yana Da Kyau Ku Karanta Wannan Bayanin

✓ Kumbura mace tayi dandamemiya

✓ Zazzagowar gaban mace

Kai dama wasu tarin matsalolin da lokaci bai bamu damar kawo suba Amma ku kasance da wannan shafin don samun Mayan magungunan ingantattu tare Baba Muhd Wanzan.

Karanta>>> Sirrin Mallakar Miji Ba Boka Ba Malam

Mata Dubai sun tambaye mu maganin Hana daukar ciki ba tare Shan wani magani ba ko da na gargajiya ne to Ma sha Allah.

A samo gwada a Sha tare da TAUNA KWALLAYEN Kuma ba sai an TAUNA KWALLAYEN GWANDA da yawa ba 15 ma ya isa to duk Wanda ya TAUNA KWALLAYEN GWANDA wata uku ba zai fidda KWAYAYEN HAIHUWA ba Mace ko Namiji Kuma sau daya ake sai bayan wata 3 kuma.

Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata

Wlh tuni wannan tsohon ilimi ne a gun masu magunguna sai dai mugunta ta hana Yan uwa su sani.

Karanta>>> Dalilan Dake Sawa Nonuwa Suke Zama Kanana

Kuyi share don Yan uwa su anfana
Muna da hadadden kowanne irin maganin da muka baku Muna Kuma kai saqo ko Ina a Africa.

Karanta>>> Hanyoyin Da Ya Kamata Matan Aure Subi Domin Kara Inganta Zaman Aurensu: Malama Juwairiyya

Back to top button