Sirrin Rike Miji

Mene Ne Yakesa Nono Su Zama Ƙanana

Wannan tambayace da muke  samu daga mata a kusan kullum. Kuma yau insha allahu wannan gida mai albarka na kowace cuta da maganinta  zai share muku hawayanku.

 

Amsa

👇👇

Akwai hallita. wata dama haka Allah yayita nononta kanana ne.! Abu na farko kenan.  Akwai kwanciya a kansu idan kina kwanciya a kansu  komi shan maganinki  bazasu mike yanda kikesoba. Sai na uku akwai saka matsatsiyar rigar nono ( breziya ) wanda ake kira a cuci maza idan kinayi daga yau kidena indai kinaso nonoki ya daga

 

Idan bakiyin abinda na lissafa ko daya kuma sun kwanta  kinaso su tsaya sai Ki nemo wadannan Kayan zasu tashi da yarda Allah

 

. Hulba. Ruwan dumi. Ki kwaba hulba da ruwan dumi, wato garin hulba ya danyi kauri kar yayi ruwa sosai,sai kin tabbatar kin gama abinda zakiyi Kinzo kwanciya sai Ki Shafa, Ki kawo breziya damammiya Ki saka amma ba acuci mazaba. da safe sai Ki wanke da ruwan dumi, shima wa jinna matar aure zata Iya yi

👇👇

MAGANIN YAMUTSEWAN NONO 

 

Kayan Hadawa:;

 

Aya

Gyada

Ayaba (plantain)

Madara

 

Yadda ake Hadawa: ki wanke ayarki sai ki hada da gyada ki markada su ki taceDama kin rigada kin yanka plantain kin busar dashi kin mai dashi gari kin kuma tankadeSai ki dinga diban garin nan kina hada wa da madarar ruwa ki dinga sha insha allahu zakiga abin mamaki

 

A turawa yan uwa su amfana

Back to top button