Yaro Ne Page 8 Complete Hausa Novel
Faisal tun kafin yagama fakin Aisha ta sauka tashige gida,Daret bayi tawuce,Faisal koda yashigo bai gantaba Shima Faisal bayin yawuce daretYana shiga bayi yarufe qofar ya jin gina a jikin qofar tare da nade hanhunsa a qirjinsaAisha kuwa ta gama cire kayan jikinta kena,Taciro audugan da akasa mata Wada yajiqe da jini batasan sanda tasake audugan a qasabaIdanun Faisal ya kada yayi jazurCikin sanyin muryansa Yace AishaInna cikina Aisha kuwa hantan cikinta ne yajuya dama Faisal yasan da cikin,Yasake mai maita tambayan sa,Cikin bacin raiAisha inna kika kaimun cikinaAisha kam tayi mutuwan tsaye dan takasa magana,Faisal ne yafara tahowa inda takeItakuma tana ja da baya,Har takai bango Faisal nazuwa ya dauketa da wani wawan miri,Wanda sai da komai tadauke mata na wucen gadi,Kafin yadawo daidai tasake jin wani wawan mari a dayan bangaran,Nan Aisha tazube qasa tareda kurma ihuTana fadin Dan Allah kai haquri Faisal wllh bazan sakebaKisan banason hayaniya koTayi saurin daga kai kamar gadangariya tare da daura hannunta akan bakintaFaisal yatsugunna a gabanta yakama gashin kanta yadago fuskarta cikin bacin raiYaceAisha emeka ne zaki budemai gaban ki dan yacire miki ciki,Ais Baiqarasa fadar abinda xai fada baTari ya sarqeshi yafara tari mai qarfi,Nan yaji abu yacika mai baki yasan jini ne dan haka yatashi dafe da qirjinsa,Nan yacire kayan jikinsaYasakar ma kansa ruwa har lokacin tari yakeyi Inyafi tari sai jini yacikamai bakiYakai minti biyar Lokacin tari yafara cin qarfinsaDakyar yasamu yasaka jallabiya da gajeran wando,Yazauna a bakin gadoDafe da qirjinsa Aisha kuwa ta tsorata tasan jikinsa neAisha hanin haka ta tasoTa dauki towel tadaura tafitoTasame shi dafe da qirji cikin sanyin murya tace ina maganika yakeFaisal bai kulataba tasake tam bayansa dayaga zata dameshi ya kamata yaturata falo yakulle qofar daki,Aisha kuwa data fadi saida tabige goshintaFaisal kuwa tun yana iya zuwa bayi ya zubar da jinin har ya kasa Yana zubarwa agurinAisha kuwa kuka takeyi tana buga qofarcan taga wayansa akan kujeraTadauka ta daily nomban Abdullokacin abdul natare da abba zai aikeshi,Yana dauka tace Abdul kazo faisal zai mutu yana aman jini,Abdul yayi salati Abba kuwa yaji abida akaceCikin hanzari Abba yace Abdul muje gidan,Aisha najin tsayuwar matan su Abba ta dauki hijabin ta tasaka Abdul ne yashigo abba na biye dashiAbdul yace sister inna faisal din tace yana daki Abdul yafara buga qofar yana kiran faisal,Amman shuru,Har lokacin suna jin tarinsa,Abba ne yaza jikin qofar yace FaisalCikin wahalalliyar murya yace naam abbaabba yace dan Allah zo kabude Faisal cikin tangadi kamar dan giya yazo yabude qofar,Yana budewa yafada jikin abba tare da sumewa.
