Sirrin Rike Miji

Yadda Ake Yin Matsi Da Tafarnuwa.

YAYA AKE MATSI DA TAFARNUWA?

Maganin sanyi a muslinci sadidan wanda akesha da zuma mace ko namiji wato a bare tafarnuwa a yanyankata kanana sai asamu zuma a zuba aciki a gauraya abarshi ya dade aciki sai asha cokali daya da safe day da maraice, wannan a jarraba na tsawon mako guda.

 

Karanta>>> Dalilan Dake Sawa Nonuwa Suke Zama Kanana

 

Matsi da tafarnuwa kuma anayi don magance zubar farin ruwa a gaban mace, shine wanda ake aiki da farin zare a bula tsakiyar tafarnuwan bayan an bare an kuma bula gefe da gefen tafarnuwan, sannan a daure sai a saka a gaba, bayan wani lokaci sai acireoshi, wannan itace hanyarda akebi yanda bazai bada matsala ba domin idan kika saka tafarnuwa zalla zai iya shigewa ciki, amma idan akwai wannan zaren kawai zaroshi zakiyi, kuma anaso kada ya dade don zai iya saka warin gaba, sannan shima zaren a tafasashi da ruwa don kariya daga wata matsalar,

 

Karanta>>> Yadda Zaki Haɗa Ingantaccen Maganin Ciwon Sanyi (Infection)

 

Masu hadiyar tafarnuwa kuma domin magance sanyin mara da mura sukeyi, domin hadiyar ta yana fitarda dattin mara namiji ko mace saidai shima anaso bayan an bareta a jefa a ruwan zuma abari ta jika sai a dauko a hadiya.

 

Domin Sanin Sahihin Ko Inganccen Maganin Sanyi Sai Ku Taba wannan Bulun Rubutun

Back to top button