Sirrin Rike Miji

Hayakin Ganyen Gamji Da Saiwar Tumfafiya

HAYAKIN GANYEN GAMJI DA SAIWAR TUMFAFIYA

Barkanmu da sake saduwa,a yau kuma mun zo maku da wani sahihin maganin gargajiya mai matukar fa’ida,maganin da ba kowa keda ilmi kan alfaninsa ba.

A nemi ganyen gamji dai dai misali,sai a nemo saiwar tumfafiya a tafin hannu haka ba yawa,sai a shanya su bushe,idan sun bushe sai a nemi garwashi a kasko a tirarawa jiki domin

Karanta>>>ย Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata

๐Ÿ‘‰ Maganin kumburin jiki adalilin iska.

๐Ÿ‘‰ Yana maganin ciwon kai na iskan daji.

Karanta>>>ย Amfanin Dabino Da Kuma Magungunan Da Yake Yi Guda 50

๐Ÿ‘‰ Domin maganin ha6o (nose bleeding)

๐Ÿ‘‰ Domin maganin tsananin ciwon kai na ba gaira ba dalili.

Karanta>>>ย Amfanin Kubewa Musamman Ga Maโ€™aurata

๐Ÿ‘‰ Domin maganin kaikayin jiki da kurajen jiki na iskan daji

๐Ÿ‘‰ Domin maganin fargaba da jin tsoro da firgita a cikin bacci.

Karanta>>>ย Amfanin Kubewa Musamman Ga Maโ€™aurata

๐Ÿ‘‰ Domin kone iskan da ya lailaye jiki Wanda aka turo ta sihirce sihirce.

๐Ÿ‘‰ Yana maganin kambun baka da kambun ido.

Karanta>>>ย Amfaninย  Zobo Ga Lafiyar Jiki Da Kuma Illolinsa

๐Ÿ‘‰ Yana maganin cizon kunama sai a marmasa gishiri kadan a kwa6a garin a shafa a inda kunama ta ciza.

๐Ÿ‘‰ Shi kuma cizon maciji ana nemo man kade a gauraya da garin a shafa a inda maciji ya ciza.

Karanta>>>ย Ga Masu Neman Karin Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi

๐Ÿ‘‰ Hayaqin yana korar miyagun kwari a gida.

๐Ÿ‘‰ Yana maganin miyagun iskoki da suka addabi gida.

Karanta>>>ย Amfanin โ€˜yaโ€™yan kankana 7 a jikin Dan Adam

๐Ÿ‘‰ Yana maganin cizon kare mai dafi,sai a dake ganyen a shafa da Vaseline,take dafin zai karye.

๐Ÿ‘‰ Yana maganin tsananin rashin lafiyar ta6in hankali.

Karanta>>>ย Ko Kunsan Amfanin Shan Kunun Aya

๐Ÿ‘‰ Yana maganin kaikayin jiki da fesowar kuraje a fatar jiki

๐Ÿ‘‰ Yana kone mugun aiki ko sihirin da aka bizne a gida ko a wajen aiki.,sai a tirara a inda ake zama kamar a gida ko wajen aiki ko kasuwanci.

Karanta>>>ย Yadda Zaki Kula Da Nonuwanki Lokacin Da Kike Shayarwaย 

๐Ÿ‘‰ Yana maganin namijin dare ga mace.

Ana tirara jiki da shi dayardar Allah za a samu kariya kan sammu da jefe jefe na miyagun mutane.

Munyi Izini ga duk Wanda Wanda yayi comment da Salatin Annabi Kuma yayi share domin yan’uwa su amfana.

Karanta>>>ย Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata

Back to top button