Labarai

Yar Sarki Ce Complete

Description/Story:

Yar Sarki Ce! Complete Hausa Novel Document Written By Uwar Batoolr

 

Description

๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ

๐™”๐˜ผ๐™ ๐™Ž๐˜ผ๐™๐™†๐™„ ๐˜พ๐™€๐™€

๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน

 

๐—ฆ๐˜๐—ผ๐—ฟ๐˜†

&

๐—ช๐—ฟ๐—ถ๐˜๐˜๐—ฒ๐—ป

๐—•๐˜†

๐—›๐—ฎ๐—ฟ๐—ถ๐—ฟ๐—ฎ ๐˜€๐—ฎ๐—น๐—ถ๐—ต๐˜‚ ๐—ถ๐˜€๐—ฎ๐—ต

Uwar Batoorlโœ๏ธ

 

 

 

๐—ฆ๐—ฎ๐—ฑ๐—ฎ๐˜‚๐—ธ๐—ฎ๐—ฟ๐˜„๐—ฎ ๐—ด๐—ฎ๐—ฟ๐—ฒ๐—ธ๐˜‚ ๐—บ๐—ฎ๐˜€๐—ผ๐˜†๐—ฎ๐—ฎ ๐—ฎ๐—น๐—พ๐—ฎ๐—น๐—ฎ๐—บ๐—ถ๐—ป ๐˜‚๐˜„๐—ฎ๐—ฟ ๐—ฏ๐—ฎ๐˜๐—ผ๐—ผ๐—ฟ๐—น

๐—ช๐—ฎ๐—ป๐—ป๐—ฎ๐—ป ๐—น๐—ถ๐˜๐˜๐—ฎ๐—ณ๐—ถ ๐—ป๐—ฎ๐˜„๐—ฎ ๐—ป๐—ฎ ๐—ธ๐˜‚๐—ฑ๐—ถ ๐—ป๐—ฒ ๐—ณ๐—ฎ๐˜๐—ฎ๐—ต๐—ป ๐˜‡๐—ฎ๐—ธ๐˜‚ ๐—ป๐˜‚๐—ป๐—ฎ๐—บ๐˜‚๐—ป ๐˜€๐—ผ๐˜†๐—ฎ๐˜†๐˜†๐—ฎ ๐—ธ๐—ฎ๐—บ๐—ฎ๐—ป ๐—ธ๐—ผ๐—ฑ๐—ฎ ๐˜†๐—ฎ๐˜‚๐˜€๐—ต๐—ฒ

 

 

๐—™๐—ฟ๐—ฒ๐—ฒ ๐—ฝ๐—ฎ๐—ด๐—ฒ

________________________________

__________________________

 

๐Ÿ…ฟ๏ธ 1&2

 

 

 

๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹

 

 

 

 

 

^^^๐—ค๐—”๐—ฆ๐—”๐—ก ๐—ค๐—”๐—ง๐—”๐—ฅ๐Ÿ’‹

 

wani babban masarauta ne na hango Wanda wannan masarauta yayi gari guda Dan girmansa.

,tun kamun mu isa mukejin qara da kururuwan mutane

 

(Qanwata ecleemat ce takalleni tace aunty Barrister yaukuma Nan kika kawomu karfa wataran kikaimu inda zaah yanke mana kayuka da wannan daukan rahotonnk bige mata bk nayi nace banson Reni inbk bina koma kumafa Nima azuciyata na storita da girman masarautan)

 

 

๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹

 

 

 

**MASARAUTAN QUBAISH**

 

Sunan masarautan kenan , kasancewan an rubuta a qatoton gate en mashiga yankin Masarautan

 

 

Riqe abun rubuntu na nayi qam nakama hanun ecleematnace muje inma mutuwane mu mutu tare.

Haka muka tunkari masarautan

Ihun da akeyi naqara qaruwa a lokacin damuke qara kusantan masarautan

 

Daqyar masu tsaron qofofin

*MASARAUTAN** suka barmu muka shiga

Ganin wadannan masu gadin kadai ya isa yasaka fitsari a wando saboda girman halittansu dakuma munin fuskansu, daga Gani Kuma munin har xuciyansu ne kuskure kadan zakayi su samaka wuqa.

 

Sanda muka wuce qofofi 5 kamun muka shiga ainafin cikin masarautan

 

Sakin Baki nayi wajan kallo ganin irin dimbin dukiya da aka zubda wajan tsara wannan masarauta Kuma da Alama daga Gani jimammen *MASARAUTANE*

Ko Ina kajuya ka kalla gwanin sha’awa a masauratahn

 

Acikin ๐™ˆ๐˜ผ๐™Ž๐˜ผ๐™๐˜ผ๐™๐™๐˜ผ๐™‰

akwai

Asibiti babba,

Akwai babban kasuwa,

. Ba abunda Babu Wanda inkaga dama seka shekara bakaje wajan Masarautan ba , akwai makarantu harda gaba da secandire

 

Kallo kam munyisa Alhmdlh.

Dan Innace zan tsaya tsaro maku haduwan wannan masarautan

Zamu kwana muwuni mukai wata Muna lissafo komi da komi kuma bamu gamaba

Just imagine

 

 

Sede me ,ga qaran dazun damukeji na qaruwa

Sannan Banga alaman mutanen masarautan duk suna Nan ba

 

Da Alama de Wani taro suke Dan stiraran mutane nake Gani nakai komo jefi jefi

 

**Juyawa mukai muka tunkari wajan da mukejin wannan qaran Dan bawa idonmu abinci

 

**Aikuwa Wani hanya na miqa da Alama zekaini wajan Taron

Dan dazon mutane kawai nake hanga Koda na tunkaro wajan

 

Cewa nai Allah Andi me akeyi

 

Cigaba da tfyh nake Ina tinkararn wajan yayinda se yanzu nake fahimtan me ihunnasu ke nufi ko sukecewa a ihun nasu

 

*GIMBIYAA* **GIMBIYAA**

**GIMBIYAA**

 

Se *GIMBIYAA*. Nace tom iKon Allah

Menene ke faru haka

Halan de aure ake na gimbiyar tasu

Tafiya nacigaba dayi Ina kustawa cikin wannan Taron

Dan ganin bikine suke komenene

 

Gaba daya mutane sun maste ni๐Ÿฅน( ecleemat tace Allah yaqara)

 

Da qyar nasamu Wani bawan Allah yaja hanuna (abbun batoorlerh nefa)

Yakaini jar bakin wajan inda zanke kallon komi

 

Sede to my own surprise amemakon naga biki ah ah

Gani nake ana fada a wannan qaton filin

 

Mazaje ne Dawata mace wacce bana ganin komi nata se idanunta wanda suma ba hangansu nk me kyau ba

Dawasu da alamade mayaqane ,

Wai ahakan wasa suke( kunga jarumai masu wasa da rai)

 

Dukda gwabxawa take Amma Hakan behanani qare mata kalloba

Kayane na jaruman mayaqa ajikinta Kuma kayahn mazane

Amma yarufe mata ko Ina na jikinta

Baka ganin komi se idanunta masu daukan hankali idanun nata fararene tass sede baqin idon nata ba kaman namuba

Idone Wanda bantaba kallon irinsaba

Idon amemakon baqi seyayi kaman blue blue

 

Masha Allah shine abunda nafurta

Faษ—a take bil haqqi

inda take ta kaada waษ—annan dakaren dasuke wasan fada en dasu

 

Gefe guda kuwa acan sama kaman munbari

Wani bawan Allah nagani Dattijo ne da Alama shine Sarkin ganin irin shigan dayayi dakuma kujeran dayake zaune

Ba abunda yake illah murmushi

Har ransa yanason wannan yarinyar tasan

 

Jarumace na bugawa a jaridan duniya ,shi yatabbata ko Wani namiji baxe nuna mata jarumtaba

 

Koshi in suna gobzawa agida da ita sede kawai inyace ahuta a tsaya ahuta

Amma baitaba nasara akantaba sedema ita da kullum ke qoqari kadasa (saboda tasamu horo sosai sannan ta tashi d hakan a ranta)

Wannan kenan

 

Fada ake sosai sosai inda gurin kecike da ihu anata

 

GIMBIYAA GIMBIYAA GIMBIYAA

 

Nace inye su Gimbiya anji jiki

Sosai suke gwabzawan bata hutaba Kuma Bata tsayaba

Haka harta qaraar dasu duka,ko jikinta bawanda yasamu Daman tabawa duka takaisu qasa

 

Bata tsayaba

Haka harta qaraar dasu duka,ko jikinta bawanda yasamu Daman tabawa duka takaisu qasa

 

 

 

File Name ย  Yar Sarki Ceโ€ฆ Hausa Novel Doc.
Title ย  Yar Sarki Ce Complete
Author ย ย  Uwar Batoolr
Group ย  ย Aiย  Hausa Novels
Genre ย  ย Fictionย Story
Published Date ย  ย 17/07/2024
File Size ย  ย 532.KB
Format Size ย  ย TXT
Book Price ย  ย Free
Phone No
Download Yar Sarki Ce Complete Novel Document By Uwar Batoolr

Click the below green button to read the novel online

ย READ THE NOVEL


Proceed with your download by clicking the below button

 

 

Be With Us

 

DOWNLOADย More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Back to top button