My Uncle Page 6 Complete Hausa Novel
Da harara iman tarakashi tana fadin lallaima mutuminnan yarainani to wlh bazan kaimishiba saidai yakasheni wannan wani irin abune adakeka ahana maka kuka Tafada tana kara murguda bakiMikewa tayi tawuce zuwa dakinsu da batajin yau zata iya yimishi biyayya tayaya zaihana mata zuwa bikin babbar kawarsu amma yabari salma taje dama ita tasan tunbayauba uncle yatsaneta yanda yake nuna banbanci karara tsakaninta da salma Haka dai tacigaba da tunane tunaninta har bacci barawo yayi awon gaba da”itaTabangaren Aliyu kuwa yanzu yake jiran iman takawo masa Coppy har akafi karfin awa biyu Lalllai kuwa yarinyarnan saina koya miki hankali tunda har raini yafara shiga tsakaninmu Aliyu yafada cikin kunar rai Tana kwance sai sharar baccinta take dayake kafin ta kwanta sanda tacanza kaya zuwa wata wata doguwar riga ta English wears mara hannu rigar takamata sosai tayi mata kyau pink colour ce mai duwatsu agaba ko dankwali bata dauraba gashi tayi banya gashinta duk yabaje akan filoAzuciye Aliyu yanufo dakin nasu domin yazo falo baisametaba dukda cewa shiba ma’abocin shiga dakin nasu bane saidai idan takama doleKofar yatura cikin izza da takama Yanashiga dakin ya hangota kwancebacci bacci wani irin duka yakaimata da belt din hanunsa Dawani irin ihu tafarka tana ganinshine tayi saurin hada hannayenta dan Allah uncle kayi hakuri wlh baccine yadaukeni maza kitashi yanxunnan idan kika yarda narigaki isa dakina wlh hukuncin dazanyi miki saiyafi Wanda zanmiki yanzu shasha kawai yafada yana juyawa aikuwa da sauri tadiro kasa komai bata tsaya daukaba ganin har yamurda handle din Kofar yafice Aikuwa dagudu tawuceshi tashiga dakin nashi tana mayarda numfashi Kan kujera yazauna itakuma tana tsaye jikinta sai rawa yake domin tasan halin Aliyu laifinda bakamasan kayiba yayi maka hukunci akai ballantana ita data aikata mishi dagangan aiyau tasan tashiga dariπ bama uku ba Ke kinfi karfin nasaki aiki kiyi ko saboda tsabagen raini kekina ganin kingirma ko maza kiduka akan kafafuwanki kuma kidaga hannayenki sama Dan Allah uncle kayi hakuri wlh bacci yadaukeni zakiyine kosainataso na iskeki wurin sai muraba rainin dake tsakaninmuAikuwa dasauri ta’iso wurin taduka tayi Neal down tareda daga hannayenta Asama tayi hands up Danna wayarshi yacigaba dayi yasharetaBatareda tsammaniba Aliyu yadago kanshi yaga kota aje hannayenta aikuwa yayi ganinda yayi masa lakani da mummunan gani dominshi Sam baima lura da kayanta da kuma gashinta dayake abude ba wani irin kallo yabita dashi Wanda shikanshi bai San kona menene ba Uncle dan Allah kayi hakuri bazan karaba iman takatse mishi hanzariOyaaa close your eyes yafada uncle please wlh bazan karaba Shut up stupid ina wasa dake close your eyes wlh kafin in kwada miki mari Iman tayi saurin rufe idonta hawaye nazubowa daga idonta Hakanne yabashi damar karema ko ina ajikinta kallo Kallonta yake Sam yakasa dauke idonshi akanta Wanda yarasa meke damunshi wani irin kallo yakebin iman dashi Wanda baitaba yimatashiba idonshi baisauka ko inaba sai akan……………Kallonta yake sam yakasa dauke idonshi akanta Wanda yarasa meke damunshi wani irin kallo yakebin iman dashi Wanda baitaba yimatashiba idonshi bai sauka ko inaba sai akan dan karamin lips dinta pink colour yabi lips din nata da kallo wani irin tunanine kebijirowa kwakwalwarshi Wanda yayi saurin dakatar da kanshi domin gani yake abunda kwakwalwarshi ki bijiro mishi dashi abunda bazaitaba yuwa baneGanin za’asamu matsala yayi saurin daka mata tsawa stupid maza kibar dakinnan kafin in babballakiTayi saurin mikewa jikinta har rawa yake tabar dakin Wani dogon numfashi yaja tareda sauke nannnauyar ajiyar zuciyaYabi Kofar da kalloHaka dai su iman suka cigaba dagudanarda bikin kawarsu dan bata sake bari suka hadu da uncle ba domin gudun kada yakara hanata zuwa *************Kwanaki sunja har yau satin Aliyu biyu da dawowa su aunty dasu ummah sunyi zura ido suji ko Aliyu zaiyi maganar tarewar iman amma shuru kakejiDan kowani kula iman din bayayi bare Susa ran zaiyi maganar tarewarta Dan haka Abba yakira meeting yakuma shaida musu iman zata tare Gidan Aliyu nan da 3month wani irin kuka iman ta fasa aikuwa ummah ta tashi dan takaici tafara dukanta saida Maman Aliyu takarbeta tana cewa haba hajiya ai bahaka za’ayiba abbanta ma fada yasanya kamar zaiduketa sannan yashaida mata tarewa agidan Aliyu bafashi nanda wata uku kuka tadingayi wai wlh bata sonsa shikam Aliyu yamarasa meke damunshi danshi bayajin zai iya zaman aure da iman dan haka dole yasan abunyi Ahaka meeting din yawatse *************2 weeks letterBa kowa agidan imance kawai aunty taje biki ita kuma salma taje karbar dinki Aliyu kuwa tun safe yafita baidawobaGanin ita kadaice agidan yau taji kawai kananun kaya take ra’ayi dan haka wani pencil Jeans tasanya yayi bala’in kamata kuma yayi matukar fitar mata da coca cola shape dinta sai wata pink din Riga guntuwa Mara hannu itama tayi matukur karbar jikinta ko dan kwali bata dauraba kawai ta taje gashinta mai matukar tsayi da santsi tayi parking dinshi yazubo harkan kafadunta falon tafiti ahaka sanin ita kadaice agidan batada wata damuwa ta dakko lemo a kitchen tareda cup tafito falon da earpiece akunnenta sai Aliyu da tun lokacinda tafito daga kitchen yashigo falon yayi sallama amma kasancewar da earpiece akunnenta batamasan yashigoba rawama tashiga takawa kamar wata India sai motsa jikinta take tako inaWani irin kollo yakebinta dashi mayen kallone mai cike da ma anoni dayawa kallonta yake yama kasa dauke idonshi akanta wani irin feelings ne yake bijiro mishi baitaba tsammanin haka yarinyarnan takeba kwata kwata yama kasa controlling kansa jikawai tayi anrungumeta dawata irin zabura tayi kakorin kwace jikinta amma ina Sam takasa.Ga masu bukatar Audio sai su danna bulun Rubutun dake Ζasa ko kuma hoton ππhttps://youtu.be/MLgcvKxUM7whttps://youtu.be/MLgcvKxUM7wππππ
