KannywoodLabarai

An yi wuff da Jarumi Tahir fagge/Gwanja ya kai karar kotu da yan sanda

Tuni Ga Ali jita/An yi wuff da Jarumi Tahir fagge/Gwanja ya kai karar kotu da yan sanda.

Idan baku manta ba a shekarar da ta gabata ne Ali jita ya bayyana wani kudiri nasa na son ajiye harkar kade kade da wake wake domin yana son ya zama daya daga cikin gwanaye wajen karatun Alkur’ani mai girnm lamarin da ya dauki hankalin jama’a da dama aka dinga yi masa fatan Alkhairi wanda har malamai ma sun yaba da batun gaminda yi  masa addu’ar cikar burin sa.

Sai dai kawo yanzu babu wata alama dake nuna mawakin ya fara shirin cika wannan buri nasa mai makon hakan ma sai sabon cigaba ne ke zuwar masa a harkar wakar da yake shirin ajiyewa wanda Kuma sanin kowa ne yana daga al’adar shaidan saka jin dadin abin da kake da yake shagaltar da kai ga abin da Allah y so a duk sanda kake son 12:00 nisantar abin kake son fara wani abu da Allah ke so.

Bayan nasarori da mawakin yayi a duniyar waka wanda tun a shekarun 2007 mawakin ya fara kafa tarihinnsiyar da kundin waka mafi tsada a masana’a tar kawo yanzu mawakin bai taba zama dan bencin baya cikin mawaka ba kowanne zamani da shi ake damawa a yanzu wata likkafa da ta cigaba shine wasan Sallah da mawakin ya samu gudanarwa a kasar landan karo na farko da aka yi irin sa a kasar wanda ya dauki hankali wanda Suka samu halarta shi da Sarkin kager mod di nuhu kuma suka nishadantar da yan’uwa mazauna kasar.

Domin kallon cikakken labarin sai ku danna hoton dake kasa👇👇👇

 

 

Back to top button