Job

Hukumar Kidaya Ta Fara Shirye shiryen Fara Aikin Kidaya

Assalamu alaikum jama’a masu bibiyar mu barkan Mu Da sake haduwa da ku a wannan lokacin.

Kamar yadda kuka sani a kowane lokaci muna kokarin sanar da ku Abubuwa masu mahimmanci agare mu to a yau ma muna tafe da Sanarwar Akan aikin kidaya da za’ayi.

Hukumar Kidaya ta Kasa ta Fara shirye shiryen tantance sunayen supervisor da Kuma na enumerator’s da zasu karbi horo.

Sai dai a rohoton da ke fitowa hukumar Kidaya Ta sauya salon yadda zata fitar da sunayen applicant din da zasu gudanar da aikin a watan June din Nan da muke ciki.

Watannin baya da suka wuce an fitar da sunayen applicant din a wasu karamar hukuma da ka cika Amma kawo yanzu wasu kananan hukomin Basu fitar da sunayen ba.

Amma sai dai ana sanar da duk Wanda ya biya kudi aka Masa approve Kuma aka saki sunaye na karamar hukumar sa babu sunan sa da ya tuntubi Wanda yayi Masa approve din ya fada Masa Babu sunan sa ciki in Sha Allahu zasuyi kokari saka sunan ka.

A Sanarwar da take yawo an bayyana cewa hukumar ta sauya salon yadda zata biya Ma’aikatan wucin sakamakon an Sami wasu Bata gari sunyi amfani da detail din da bana su ba.

Wanda a yanzu hukumar tana shirya sabon tsarin submit bank details ta Hanyar online.

 

Click Here For More

 

Back to top button