Labarai

HOTUNA: Yadda Aka Gudanar Da Maulud Sheikh Ibrahim Inyass A Abuja

Dubban jama’a sun halarci Da Maulud Sheikh Ibrahim Inyass A Abuja

Yadda ta wakana a taron tunawa da Sahibul faidhati Sheikh Ibrahim Nyass wanda aka gudanar a ranar Asabar 10/2/2024 A garin Abuja.

Dubban jama’a ne daga sassan duniya suka halarci taron Mauludin, ciki har da Mataimakin Shugaban Najeriya Kashim Shettima. Da khalifan Tijjaniyya na Najeriya Muhammadu Sunusi Lamido Sunusi.

Taron Mauludin na Sheikh Ibrahim Inyass anan gudanar dashi ne a duk shekara wanda a duk shekara ake zabar jihar da za’a gudanar.

Ga hotuna daga wajen taron Mauludin Sheikh Ibrahim Inyass 

Back to top button