Uncategorized

Ana ci gaba da tona wa yan kannywood asiri akan fitar da BBC Hausa suka yi da Ladi Cima

A ƙarshe dai ɗaya daga cikin fitattun Jarumai a masana’antar finafinai ta kannywood ya fito ya magani game da lamarin tsohuwa Ladi cima inda ta ce ba a taɓa bata Naira dubu hamsin ba, ta ce akwai aiki da taje yau Naira dubu biyu (₦2000) aka bata a firar ta da BBC Hausa.

Ni Na Kamawa Mama Ladi Cima Gida Kuma Nake Saya Mata Abinci Da Kudin Kashewa Ku Tambayeta – a cewar Mustapha Naburaska.

Back to top button