Hausa novels

Abban Sojoji Takun Karshe Book 3 Chapter 119 Complete Novel

Abban Sojoji Takun Karshe

The Father Of Soldiers

A saman katafaren gadonshi yayi wurgi da ita,gaba ɗaya ta kife saman mattress ɗin,Yalwataccen gashin kanta ya tarwatse asaman bedsheet ɗin,tayi matuƙar tsorata duk da ta gane wanene ya ɗaukota sakamakon daddaɗan ƙamshin turaren nan nashi data shaƙa jikin Zanin gadonsa,Daƙyar ta samu ta ɗago da fuskarta tare da juyawa bakin ƙopar ɗakin don ta samu damar ganinshi,tuni ya fuce daga bedroom ɗin,Daga inda take tana jiyo sautin Ƙopar da yake rufewa ta palour ɗinsa,Abun yayi matuƙar ɗaure mata kai,batasan meyasa Ya ɗaukota daga ɗakinsu ba,Sannan kuma yazo yana rufe ƙopa,bata kai ƙarshen zancen zucin nata ba,Sai gashi kamar an jefoshi Ya faɗo cikin bedroom ɗin,hannu yasa tare da ruƙe ƙopar ɗakin ya garƙameta yadda ko sauti bazai fita ba,

Lokaci guda gabanta ya shiga faɗuwa,ganin yadda jikinshi keta tsuma,wata irin zufa ce ke tsassafo mashi ajikinshi,Ya jiƙe sharƙaf da gumi,sai faman huci yake yi,fuskarshi a ɗaure tamau babu annuri ko misƙala zarratin,Gaba ɗaya ma baya acikin hayyacinshi,muscles ɗinshi har kerma suke yi,

Muryarta na kerma ta ambaci sunanshi”Ya…Rafayet”bai amsa mata ba,Sae Ma ƙoƙarin Cire rigar jikinshi da yake yi,tu6e ta yayi tare da jefar da ita kasa,Wannan ƙirar ƙarfin tashi mai matuƙar tsoratarwa ta bayyana,breasts ɗinshi sai rawa suke yi kamar wanda zaiyi dambe.

 

Domin Karanta Cikakken Page Sai Ku Danna Bulun Rubutun dake kasa 👇👇

Abban Sojoji Takun Karshe Book 3 Chapter 119 Complete Novel

 

Some of related Hausa Novels

 

Back to top button