Hausa novels

Yaro Ne Page 9 Complete Hausa Novel

Aranan Abba bai bar Aisha ya kwanaba,Sai shi da abdul suka kwana,KasancewarAisha bata kwana a asibiti ba da asuba tazo asibitialokacin su Abba na masallaci,Bayan sundawo saka tad da itatagaishe tare da tambayan maijikiKalon da Abba keyi mata ne yake ysoratataAmman baice mata komai ba,Kuma har lokacin faisal bai kuma farkawaba,Umma tazo da misalin shadaya Abba ya dauki su umma suka tafi gidayacema Abdul yazauna shida Aishain yadawo sai shima yaje gida yayi wankaBayan tafiyan Abba da minti talatin faisal yafarka,Aisha da abdul suka nufo kansa suna mai sannu da jiki kai ya gyada musu batare da yace komai baCikin sanyin murya Aisha tacema abdul yakira likita,Abdul nafita kamar jira Aisha takeyi takama hannun faisal ta durqusa tare da sakin wani irin kuka mai cin zuciyaTana fadin Dan Allah faisal kayafe min Dan AllahTaci gaba da rera kukantaAhaka likitan yasame suyace Aisha ai murna yakamata kiyi ba kuka baLikitan yadubashi yace alhmdllh Za a iya bashi abinci mai ruwa ruwa ,Cikin sanyin murya Aisha tace to,Likitan na fitafaisal yayima abdul alaman yazo yataimaka maiAbdul yazo yakama shi yatashiFaisal yayi saurin jan mayafin yarufe jikin saganin bakaya dagashi sai gajeren wandoKasan cewan yanayin halittan sa yasa shi ko agaban yan uwan sa maza ma ,Yanajin kunyan baiyana jikinsaSanin halinsayasa Abdul dauke fuskansaYanason yatam baye Aisha kayansa,YakasaTafara qoqarin tashi Aisha tayi saurin riqeshi ya tai malamai yatsaya ,Faisal ne yanuna mata qafar saAlamar takalmi fa Tayi saurin taje gurin Abdul tace ya bata takalmin saYabata ta riqe tariqe faisal yasamu yasaka takalmiAishaTakama mayafin zata ajiye Yayi saurin kallon AbdulDayaga Abdul baya ganin su Sai yasaketa ajiye a saman gadontakama shiSuka shiga bayi,Takaishi yayi fitsari Cikin sanyin murya faisal yace zan zauna nagaji Tace toTafito tadauki plastic chair yakawo mai yazaunaYana mai da numfashi alamum gajiyaDaga ganinsa kasan yana jin jikiCikin sanyin murya yace kizuba min ruwa Yafada yana nuna mata kansaCikin sanyin murya Aisha tace baka cire wandon baYace nagajiDakyar yasamu yacire wando ajikinsakasancewar jikin shi babu qarfi ita kuma aishi bata da qarfin da xata iya dagashiBayan yacire tafara zubamai ruwan kamar yanda yace mata,Bayan sun kammala tabude jakar da tazo da kayan sa yadauki wando three kwata tasakamai tare da t sheet mara dauyi Takama shi suka fito Suna fitowa abba na sallama ganin Abba yasa faisal saurin sauke kansa qasaHar ga Allah yanajin kunyan AbbaAmma bazai iya qarasawa gado da kansaba Haka yasa yakasa kwace jikinsa saida sukazo bakin gadoAisha ta sake shiYa kama qarfen gadonYa tsugunna cikin dauriya yace abba Alamin gaisuwaAbba ne yayi saurin kamashi ya daga shi yana fadin haba faisal kwanta kahutaKaji yajikiCikin sanyin murya faisal yace da sauqi AbbaAbdul ne yazo gaban gadon yana cemai yajiki cikin murmushi ya miqamai hannuAlamar sauqiAisha kuwa ta hado Mai tee takawo maiYace a acikin sanyin murya taceinkawo maka kunun gyada ummace yakawo makaYace a aTajuya takali Abba Cikin sanyin murya tace Abba yaqi cin komaiFaisal ne ya harareta ta yanda Abba bai gansa baCikin sanyin murya Abba yace Faisal daure kasha ko kadan meYace to abbaYa karba badan yaso ba yasha yabiYabata kofintakarba nan bacci ya

Back to top button