Harijin Tsoho Page 24 Romantic Hausa Novel
bayan ta koma cikin gida waya ta ɗaga ta kira halima tace tazo gidanta tanason mgn da ita.bayan ta ajiye wayar gyara inda sukayi breakfast tayi,ta gyara ktchen ɗn sannan ta koma ɗaki ta kwanta dan tasamu hutu ko bayawa kan halima ta iso.ke nifa kin tsoratani wallahi wai meke faruwane kikadokamin kira da sanyin safiya”cewarhalima lokacin data iso gidan zahran.”Hmmmm bari kede halima wallahi ina cikin damuwa tsohon nan so yake ya haukatani gashi de a haka kamar komai lfy amma wlh ina cikin damuwa,”cewar zahra tana buga tagumi.”Damuwa wacce iri zahra jiya naga hotunanku tare na trending gwanin burgewa wacce matsalace kuma zata dameki,don Allah zahra ki kwantar da hankalinki ki zauna lfy da mutuminnan”cewar halima cikin damuwa.”Halima zaman aure ze yiwu ba sex,ze yiwu sede yayi turning ɗina on yabarni kullumhaka mukefa”cewar zahra kamar zatayi kuka.”Amma kuma zahra kin tabbatar lafiyarshi ƙalau”?”wallahi lafiyarshi ƙalau cewa yayi waishi bayason virgin sede in rabar atiti first”ta kwashe yadda sukayi dashi a faɗa mata.”tunda haka yace zahra to ni shawarata anan shine ayi yadda yake so ɗin””kutumar uba nufinki inbi maza da aurena?”cewar zahra azabure.”Maida wuƙar kema kinsan bazan taɓa bakiwannan shawarar ba””to me kike nufi da ayi yadda yakesoɗin?”zahra ta tambaya.”Good,shiryawa zaki dingayi kina fita ko kije gidanku ko kizo gidanmu kikai dare,azuwan kin fara bin mazan se muga wanne mataki ze ɗauka”cewar haliman.Dariya zahra tasa ta faɗa jikin halimar tana faɗin “wallahi ƙawata kinsan kan tsiya karfa tsohon mutane ya tsure”dariyahalima tayi tace”ayshi yajawo to da haka zaa horashi.”Sunjima suna ƙulla tsiyar da zaa fara yiwa daddy kamin halima ta tafi.zahra da wuri ta kammala komai nata ta kimtsa cikin wata arniyar riga iya guiwa me masifarkyau,ta kama gashin kanta da rinbom,ta chaɓa ado abunta tasaka takalmi me shegen tsini,ta rataya jaka ta zauna falo zaman jiran dawowar uncle.be shigo gidaba ranar se tara na dare sakamakon meeting daya tsaya yi,agajiye yake so yake yazo gida amarya taɗan gasa masa jikinsa.Yana turo ƙofar falon zahra ta miƙe,da sauri ta ƙarasa bakin ƙofar,yana shigowa ta rungumeshi ta manna masa kiss akumatu tana faɗin.”haba daddy se yanzu kake dawowa gida,gashi tun biyar na yamma naso fita amma baka dawoba”ta faɗi tana kallon agogon hannunta tana ƙara wayaakunnenta.zeyi mgn ta rigashita fara yin wayar,seji yayi tanafaɗin.”Goga ganinan zuwa minti biyar tayi yawa zan ƙaraso don Allah kaba shi haƙuri,””ina zaki a tsohon darennan?”cewar daddy cike da mamaki.Hannu ta ɗora masa akan baki taimasa nuni dayay shuru.daddy sakato yayi yana kallonta.cigaba tayi da wayar tana faɗin”dan Allah goga ka amsar mishi condom guda biyar ka bashi tunda kwana zamuyi may be ɗaya baxe ishemu har ya gama cin nawaba”kashe wayar tayi takai dubanta gurin daddy tana dariya tace”uhm albisirinka ɗazu wani ɗan makarantarmu goga nai masa bayanin damuwarmu shine ya samo wani harijin saurayi daxe cinye budurcina adarennan kuma wallahi in faɗa maka sema ka ganshi a hoto da ni wannan inya ɗafeni seka kaini asibiti,bari in sauri inje ga abincinkacan mu kwana lafiya”tana kaiwa nan ta fice da sauri tafaɗa motarta.daddy dake tsaye kamar saƙago,tunani dakomai nashi ya tsaya cak,be dawoba seda yaji ƙarar tashin motarta ayko da gudu ya fice sede kan yakai tuni ta fice agidan.da wani mugun gudu ya faɗa motarshi yabita abaya,.zahra ko tana fita ta kira halima take faɗamata wasan data faro,halima dariya takeyi kamar cikinta zeyi ciwo.motar daddyce tasha gaban tata da gudu ya fito yazo inda take ya buɗe tata motar cikin matsanancin bacin ran da bata taɓa tsammanin yanadashiba yace yana huci”wallahi taku ɗaya kikayi sena haɗaki da mahaifinki,maza ki juya kiwuce muje gida kamin ranki yaɓaci.”ya faɗi kamar ze rufeta da duka.”amma daddy tsakani da Allah wannan ba yibane kainefa kace inje kuma nasamu ansamomin wanda ze cinin first kuma kace bazaniba i thought kai murna zakayi tunda abinda muke nemane muka samu””kiyi ribas ki koma gida right now,this is an order”ya faɗi a harzuƙe.yana rufe mta ƙofarako zahra ba musu ta juya kan mtar,ta koma gidan yana biye da itase dariya take masa.tana parking ta fice da gudu ta shige ɗakinta ta kulle kanta koda ya shigo afusace be sameta afalonba,ƙofar ɗakinta yaje aykosautin kukanta yajiyo,wanda besan na ƙarya bane,koda ya taɓa,ƙofar arufe take hakanne yasa ya koma falo yana huci kamar mayunwacin zaki be taɓa sanin zahrabata da hankaliba se yau data kwatanta masa yagani.Kan kujera yazauna yana kaɗa ƙafa yana huci,ranar anan ya kwana dan gani yake inya shiga ɗaki zata iyaficewa ta tafi tunda tayi niyya.koda gari ya waye,ɗakin nata ya sake komawa yana tura ƙofar yajita abuɗe ya shiga.ba ciki ƙarar ruwan daya jiyo a bayine yasa ya fahimci wanka takeyi.shima jikinshi ciwo yake masa na kwanan zaune da yayi ba bacci,cire kayanshi yayi ya ajiye agefen gadonta ya murɗa ƙofar bayin ya shiga,tana tsaka da wanka a shower ta ganshi ta glass ɗin jikin bangon yana shigowa.kauda kanta gefe tayi alamun har yanzu fushi take dashi be damuba yaje ya tsaya ta bayanta,kamar tafiyar tsutsahaka yasa hannayensa ya rungumota jikinshi,kwantar da kanta tayi a ƙirjinshi tana sauke ajiyar zuciya,”am sorry”cewar daddy kamar raɗa acikin kunnuwanta.bata tankashiba haka yaci gaba da yimusu wankan tare ƙala bata ceba har yakammala ya ɗaura mata tawul shima ya ɗauro suka fito se shan ƙamshi take ita ala dole ya bata haushi.ɗakinshi ya wuce yaje ya kimtsa sannan ya dawo nata yasamu batanan,ficewa yayi ya nufi kitchen samuntayayi tana fere irish.kusa da ita yaje ya tsaya ya jingina da cabinet ya harɗe hannayensa a ƙirjinshi,ya fara magana atausashe.”Zahra laifi kikamin adarenmu nafarko agidannan shine dalilin dayasa nace miki abinda nafaɗa rannan da har yasa kikayi yunƙurinyinabinda kikayi jiya,but amsorry bazan sakeba,yanzuma if you areready zamu iya zuwa in kauda dukwata shaawa dake damunki”ya faɗi yana kamo hannunta.wani kallon uku saura taimasa sannan tace”hnmmmdaddy kenan,just like that,inzomuje ka kwanta dani,to ay dane nake shaawar taka amma yanzu ni babu shaawarka azuciyata,kariƙe abunka nima inriƙe nawa,inkaso kaba wacce kagadama nima bazaka hanani ba wanda naga damaba ay tunda jikinane”ta faɗi tana murguɗa baki.me makon maganar tabashi haushi ga mamakinta dariya tabashi,cikin dariyar da itama ta kusa sata dariyar yace”to muje gado in duba ingani inda gaske bakya shaawatan”ya faɗi yana jan hannunta.ƙwace hannunta tayi tana faɗin”bazaajeba ɗin tunda baka yardaba aje a hakan”ta faɗi tanazuba mai a kasko.”naji to ammaduk ranar da kika kuma gigin fita agidannan kwatankwacin jiya wallahi sena zane miki ɗuwawukan nan naki da kyau”ya faɗi yanacshafo ɗuwawun.matsawa zaha tayi dan sotake itama ta wanashi da kyau kamin ta bada kai borin yahau.



