Yaro Ne Page 7 Complete Hausa Novel
Bacin awa daya sukayiSuka tashi dan yin sallah asubah,Faisal bai dawo gida ba sai qarfe bakwai da rabi,Yasamu Aisha akan sallaya tana bacci,Faisal Ya dauketa cak yakaita kan gado,Yadawo falon Yana duba wani abu a laptop dinsaBayan sati biyu da daddare zazzabi ne mai zafi yarufe AishaFaisal yabata magani sannan yasa tayi fitsariYagwada taYaga akwai shiga cikiHawayen farin ciki yaji yana gan garowaAllah Sarki ashe nima zanga jininaAisha Allah yasau keki lafiyaAlokaci Aisha nabacciFaisal akan sallaya yakwana yana yima allah godiya,Yasan aduniyan nan babu abinda yarasa sai dan uwa na jini Gashi yau Allah yabashiAisha taji dadin jikintaDuk dadai bataji garau baAmman dasauqiFaisal bai fadama Aisha tanada cikibaAmman yana tsananin bata kula sosaiInyafita kayan ciye ciye kala kala,Haka yasa wani lokacin ko tanason abu kafin tamai magana yakawo mata,Haka lokaci ke tafiyaDan yanzu faisal baya samun matsala da Aisha ko ta bangaren sex ne haka yakeyin yanda yaso da ita danSaboda itama sha’awa ke yawan damuntaKodan cikin da batasan ta nadashi ba ne ohoRanar wata Monday Aisha na zaune afalo tasa riga da wando tana kallon wani India film taji sallamaTa amsa tare da bada umurnin ashigoQawarta talatu yar makarantar suceAisha tace wa zan gani talatu tace nice nanTaqaraso tare da zama tana fadin washAisha takawo mata drinks da abici ,Talatu iri yan matan nanne wayanda idanunsu abude yake da bariki,Shiyasa iya mutuncin Su da Aisha bata bari tasan gidansu ba ,Saidai ahadu a school arabu schoolTalatu tace wllhQawata baki da kirki zakiyi aure ko kifada mana haba qawata saikace ana gaba,Aisha tace kiyi haquri auren ne yazomin a bazata shiyasa kuma dan uwana na aura shiyasa,Talatu tace masha Allah,Amman yanzu ba batun makaranta sai kin haihu koAisha tayi dariya tace tunkafin ciki yazo ana batun haihuwaTalatu tace ok yanda aka mana rowar biki haka za ai mana na haihuwaAisha tace ba haka bane ni banida ciki,Tanatu tace wllh qawata kinada cikiRabonki da kina nufin kina jini Aisha tayi shuru tana tunani Can Aisha tace qawata wata biyu yanzu bayi jiniba,Talatu tace qawata inna ganinki nagane kinada shigan ciki gashinan ya nuna ajikinki,Cikin sanyin murya Aisha tacebanaso qawata zancirebanshiya haihuwa yanzu ba,Talatu tace gaskiya nima banason daga aure sai cikiTalatu taceInbakya so inrakaki acire miki tun yanzu,Aisha ta ce muje yanzu gawata dan Allah muje yanzu tafada hawaye na gan garowa a fiskartaTalatu tace ok mujeSuka tashi. Suka tafiWani qaramin asibitin wani inyamuribabu abida akeyi a asibitin sai zubar da ciki Ko cikin wata tarane wannan iyamurin na cirewaSuna zuwa Aisha tabiya kudi akacire,Zasu fito talatu tace zata wuce gida daga nan sai gobe insha allahu zanzo indubakiAisha tace to qawata nagodeAisha tafito bakin titi tana qoqarin tare abun hawaFaisal ne yafito gurin aiki yanata saurin zuwa gida kasancewan yau bai tashi da wuri baTun daga nesa yahango Aisha a bakin titi a gaban asibitin emeka,Saida gabansa yafadi,Ya daure yana karanto addua a zuciyarsa ,Allah yasa hasashensa ba gaskiya bane ,saida yazo daf da ita yatsayaAisha kuwa ganin motar faisal agabanta saida hantar cikinta yajuyaFaisal Yamiqa hannu yabude mata,Qofar dan kar tabata masa lokaci,Jiki a san yayeTa shigaTana shiga yaja motar da qarfi kamar zai tashi sama,Ko kallon inda take baiyiba,Suna shiga gidaAisha tayi saurin sauka tashiga gida…Abue Saleh Ne. Barkanku da safiya fatan kun tashi lafiya
