Hausa novels

Gargadar So Chapter 112 By M Shakur

Har 2:00AM Hawwa na zaune awajen jin kaman tana loosing mind nata akan zancen kotun nan takasa samin natsuwa azuciyanta sabida abin yasa ta yaye bargo dagakan kafafunta tazura flops nata tabude kofa ahankali batare data bari kofan yayi kara ba ta kalli kofan Khaleel sannan tawuce tashiga sauka kasa taga letter na inda tabari tawuce har wajen ta tsaya tana kallon envelop din hannunta na rawa sosai sai kawai tadauka dasauri tajuya tayi staircase tashiga hawa tawuce sama tabude dakinta ahankali tamaida kofan tarufe tazauna dasauri tama manta dare yayi tashiga daukan number jikin envelop din wanda she believe number matar data mata abin ne yau, dialing nunber tayi kafafunta na rawa takai wayan kunnenta dasauri she just wants to tell them tafasa amman har wayan yagama ringing ba’a dagaba, sake dialing number tayi still ba’a daukaba, ahankali Hawwa tace “dan Allah ki dauka” ana uku ma bata dauka ba, ijiye wayan tayi tashiga yaga envelope din dasauri saida tai gutsi gutsi da komi sannan ta tattara komi tasa asaman riganta tawuce bayi ta zuba a pit tai flushing tana sauke ijiyan zuciya tadauro alwala tafito tasaka hijabi ta shimfida dadduma tahau kai tafara salla kawai tana kaiwa sujjada saita fashe da kuka ahaka ta idar ta zauna tadaga hannunta tace “Ya Allah I know I’ve been praying ina rokonka kabani miji nagari kamili nutsasse wanda yake bauta maka da kyau, wanda zai soni, Ya Allah I’m confused about Khaleel, he’s complete opposite of abinda na rokeka and bansan mesa ka kawoshi rayuwana ba, Ya Allah I’m really really confuse, Ya Allah help me, make my heart understand,I want my heart to know him, I want to know shine zabin dakamin? Ya Allah guide my step, idan bashi bane kabani mijina my right man, Ya Allah help me I don’t even know menakeji? I’m feeling bad na kaishi court somehow somehow I feel koma menene he doesn’t deserve na makashi a kotu, koba komi he helped me in so many ways” tai dan shiru kunya na kamata tayi admitting abubuwan daya mataAhankali tace “he saved me time without number, he is always there for me, he, he, he loves Baba na so much, he respects them, he respects my family, was I wrong danace iyayenshi basu bashi tarbiya ba? Ya Allah I didn’t say it da nufin zagi wlh kuwa, bazan taba zagin iyayenshi ba konayi hauka, but he feels kaman na zagesu“ tadanyi shiru kaman mai tunani ahankali tace “I will feel somehow nima idan aka cemin iyayena basu bani tarbiyaba” dan iska ta fuzar kadan tanaji ba dadi aranta, murya chan kasa tace “I abused him also” tai shiruSai ta kwanta akan dadduman ahankali kaman marainiya wlh she can’t even lie or deny it bala’in kewan Khaleel din takeyi dudda tasan bawai she loves him bane but kawai she’s missing him, harde kafafunta tayi tareda kama maranta sabida bade tunani daya gitta mata na all abubuwan dayake yi da jikinta kawai taji cikinta ya kulle dasauri taja kan hijabinta tashige ciki tana tuna randa Khaleel yashige cikin hijabinta dasauri tashiga kallon ciki kaman ta ganshi but bayan an dasauri ta fiti da kanta daga hijabin maranta kawai ya kulle tana wajen ahaka tarasa yanda zatayi da kanta har bacci mai wahala ya dauketa.Karan bude kofan falo taji dasauri tabude idanunta ta tashi zaune saitaji salla ake a mosque na gidan na asuba. “Khaleel yatashi sallan asuba da kanshi?” Tai maganan ahankali wani sanyi taji aranta ta tashi da sauri tafada bayi tai brush tai komi tafito daure da alwala tai salla tai azlar sharp sharp sai kawai takoma bayin ta watsa ruwa tafito tazauna bakin gado tana rawa rawa da kafafunta jin kaman ana bude kofa yasa tadauki hijabinta tasaka dasauri ta zare towel ta ijiye kan gado ya zamto babu komi ciki tabude kofa tafito she just wants him yaga boobs nata ta hijabi tunda yataba commenting ranan nan datai haka, maybe hakan yasa yadan tabata koyama mata magana, fitowa tayi tafara hayowa staircase daidai shima yana hayowa idanunshi sunyi wani kalan jaa idanunshi akanta Hawwa taki kallonshi tacigaba da saukowa daga bene tana wani kalan sauka dakesa boobs nata shaking rababba ta hijab Khaleel yakasa cigaba da tafiya kawai ya tsaya chak yana kallonta, ya tsare boobs nata da ido yasan babu komi ajikinta, ga nipples nata da sukai pricking ta hijabi, Hawwa tazo ta wuceshi a shedance daidai zata shiga kitchen asanyaye Khaleel yace “Hawwa!” Chak ta tsaya batare data juyoba zuciyanta namata wani irin dadi kaman an watsa kankaran madara ganin yakirata, aranta tace please come and just hug me mu shirya katabani.Boyayyen ijiyan zuciya Khaleel ya sauke anatse yace “how was your night? Kin tashi lpy? Hope you’re fine?” Wani iri tambayan sukama Hawwa awuya farin cikinta yakoma ciki, bakin ciki yasa tamaki amsawa tabude kofa tashiga kitchen kawai dasauri shima Khaleel yashiga wucewa sama yafada dakinshi da sauri yafada gado yakife kanshi acikin pillow sai kuka his dick is super hard baiyi bacci ba all through shifa son sex is in his blood, kankame dick nashi yayi da hannu yana wani irin nishi kaman zai mutu, all he wants is pussy Hawwa bana kowaba, he just wanna slide inside yana shiga da kyar din nan vijay din na gumming nashi but yarasa yanda zaiyi gashi ta kaishi court though yanzu daya tashi baiga letter ba cus he promised bazai taba takardan ba, is she planning something? Yana ahaka wayanshi yahau ringing he knows Baba ne ahankali yamika hannu yadauki wayan yakai kunne yace “Baabaa” Baba muryanshi kadai yaji yace “Ibrahima jikin ne? Me kuma yakesaka kuka bakasan sai kana daurewa ba eh? Sannu ya isa, dan Allah ka sanar da matarka ko ni zan kirata dakaina yoo tanama ina? Kana jin jiki haka ace Hawwa bata sani ba kuma bata lura ba anya yarinyar nan na kula dakai kuwa?” Dasauri Khaleel yace “tana kula dani sosai Baba, boye mata nake banso ta damu” zuciyan Baba ba dadi yace “na shirya kufito yau basaikunzo daukana ba ni yanzu zan tafi asibitin ma saikazo” dasauri yace “Baba idan bazaka jiramu ba bari nasa azo adauke karkaje da kanka ai yanzu Dr baimazo ba kaji Baba” ran Baba duk ba dadi dan jikinshi yasoma bashi wani abu Hawwa na ina? Ba daki daya suke kwana ba? Yanda yaji muryan Khaleel waye bazaiji yasan ba lafiya ba, dan murmushi yayi yace “toh naji zan jiraka toh”Baba ya katse wayan sai kawai yakira Ammi ringing daya ta dauka tace “Malam menene? Wannan kiran asubahin nasan dawani abu” ijiyan zuciya Baba yasauke yace “Zainabu zuciyana yaki natsuwa wlh ina gani kai bama gani ba, Hawwa da Ibrahima basa zaman lpy wlh! İnada yakinin haka!”.

Back to top button