Novel Document

Kuskure Na Complete Novel By Fenerh

Kuskure Na Complete Document

“Ummu Ummu””””‘ shine kiran da yayi sanadi yar farka warta da ga d’addad’an baccin da takeyi mai cikeda mafarkai masu dad’in gaske’

” Ahankali ta ke ware idanunta tana kallon wadda ke tsaye a kanta”

“Cikeda shagwaba tace ” kai Hajiya yanzu bazaki barni inyi baccin ba bayan jiya dak’yar mutanen ki suka barni na runtsa”

Download>>> Auren Karin Kasa Book 1 Complete Document

“Hajiyar tace ” ke wai bakya gajiya da bacci ne A rayuwar ki Ummu? Ta turo dan bakinta “Hajiya Ummu Ruman meye wani Ummu? Bawani dadi Kamar tsohuwa’

” toh naji yanzu dai kitashi ki shirya ko bazakije maka rantar bane yau?

“wani irin zaburowa tayi Kamar zata tun tsira tunawa da yau tanada lecture karfe bakwai kuma lecturer din ba mutunci ko kadan’

Download>>> Mijin Malama Complete Document

” Ta dubi a gogo ‘ na shiga uku Hajiya kika ki tashina da wuri gashi zanyi latti. ” sarkin mita yanzu inace cewa kikayi bana son ki huta ?

“Nidai ki zabomin kaya kafin in watsa ruwa ta cire hijabin dake jikinta ta wurgar tareda kwasawa a guje tayi waje Hajiya na faman cewa’

” kinsan Akwai jama’a ko idan wani ya ganki Kamar diyar arna fa Gaki tubarkalla duwaiwai Kamar masaki ‘daga wajen tace ” wurin ki na gada ai keda ke tafiya dakyar saboda kiba’

Download>>> Boss Lady Romantic And Comedian Novel Complete

“Nagode kya fito ki zabo kayanki shiryayya ‘ bata dai fitaba ta zabo mata Riga da zani shiga dai ta hausawa tareda hijabin da zai shiga da kayan ta fara gyara mata gadon tareda nannade hijabin data wurgar a kasa

” A guje ta shigo daure da towel Wanda ko haduwa bai gama yiba a kirjinta ” Hajiya tace ” Amma Ummu kun raba hanya keda kunya ‘ yanzu a haka kika ratso tsakar gidan nan?

“Idan wani ya ganki fa kuma kinsan gidan mu kowa shigowa yakeyi tunda ina Sana’a’

Karanta>>> Yar Harka Romantic Hausa Novel – Aihausanovels

” toh ni ina ruwana da mutane nida gidan mu zanrika kame kame’ “”aa Ummu gidana dai gidanku ai kinsan inda yake’

” Ni dai nan ne gidan mu tunda gidan kakata ne mai sona ” ta rungumota cikeda so irin na jika da kakan da suka shaku ‘

“Cikin minti da bai wuce biyar ba ta shirya tareda daukar Jakarta ta rataya ta kuma zura hijabin ta.

Karanta>>> Abban Sojoji Book 2 Complete Novel

Hajiya ta zaro kudi a gefen zaninta ungo ki hau achaba Allah ya tsare ki daga sharrin mutum da Aljan

Ta karba tareda godiya bata tsaya wata kwalliyaba mai kawai ta shafa tadan murza powder tafito abinta shar Kamar ba jami’a zata ba takalminta plat ta zura tafita cikeda sauri duk da tasan tayi latti batason lecture ya wuceta’

“A kofar gidan kuwa mutane ne dankam masu jiran Abinci kasan cewar sana’ar kakar tata kenan wadda da ita suke samun rufin Asiri kuma Allah yasa ma lamarin ta hannu komai basu nema sun rasa ba’

Download>>> Dr Bobby Hausa Novel Document

JIGON LABARI

Hajiya kaka mai Abinci tsohuwa ce da Allah ya jarabceta da haihuwar da daya tilo Wanda shine mahaifin Ummu Ruman Wanda mahaifin shi yarasu tun yana karami Hajiya kaka ita tayi ta dawai niya da danta batareda gazawa ba tayi wani Auren bayan rasuwar mijinta Wanda suka dauki kusan Shekara Ashirin batareda ta kuma haihuwaba har Allah ya dauki ranshi shima A lokacin ta Aurar da tilon d’an nata hadin zumunci ne da y’ar kanwarta wadda itama Allah ya dauki rayuwarta a sanadiyyar haihuwar Ummu Ruman ‘

Sunji mutuwar baiwar Allahr nan sosai kasan cewarta mace mai hakuri domin mijinta yayi Alfahari da Aurenta mace mai tawakkali da kaunar mahaifiyar shi’

Karanta>>> Idan Ba Ke Complete Novel Document

Alhaji Muhammad saida ya dauki shekaru kafin ya kara Aure don gaba daya kaurace ma Garin nasu yayi wato Zaria ya koma Kaduna da zama yaci gaba da kasuwancin shi kafin daga baya ya samu wata mata sukayi Aure A halin yanzu yana da yara kusan biyar tareda ita

“Tun lokacin da Alhaji Muhammad ya Auri bilkisu komai ya canja A rayuwar Hajiya kaka don gaba daya mantawa yayi daita da tilon marainiyar y’ar shi,

A dole ta mike tafara Sana’a domin cikawa jikanyar ta burin ganin tayi karatu mai zurfi,

Karanta>>> Wace Ce Ita (Who is she) Complete Novel

” Hajiya kaka tana zaune ne a layin Banaden dake kusa da kwango A cikin tudun wadan Zaria

Gidane mai dan girma irin na talaka mai daukeda da kuna kusan goma Wanda take zuba dalibai suna biyan haya Amma dakunan duk suna kallon waje ba sosai sukan shigo cikin gidan ba kasan cewar su dalibai sukuma suna zaune a ta cikin gidan mai daukeda ciki biyu da falo Wanda daya Ummu Ruman ke zama daya kuma na Hajiya kaka

Ba laifi komai suna samu najin dad’in Rayuwa da sana’ar Abincin da takeyi tanada tsofaffi masu tayata yin komai suma tana biyansu.

Download>>> The Governor Wife Book 1 Complete Novel 

Arayuwa Ummu Ruman ta tsani wannan Sana’a ta Abinci domin irin kattin dake taruwar musu akofar gida wai su suna siyan Abinci saboda Akwai runfa an jera kujerun katako tako ina Kamar wani restaurant

“A kullum Addu’ar ta tazama wani Abu idan tagama karatu ta taimaki y’ar kakarta

Ummu Ruman yarinyace mai diri chocolate colour mai tsada tanada dan tsawo fatar ta sumul sumul Kamar mai Rayuwa a cikin A.c ga wani dimple mai zurfi Wanda ko motsa bakinta tayi sai ya zurma kyakkawa ce tubarkalla wadda mafi yawan cin kawayenta ke kiranta da African Queen saboda kalar fatar ta mai sheki,

Download>>> Doctor Eesah Complete Novel

“Tayi karatunta a zenith primary & secondary dake unguwar kaya cikin ikon Allah tasamu sauke qur ani kafin ta fara zuwa F.c.e Zaria.

Abu biyu yake ci mata tuwo a kwarya A rayuwar ta rashin kulawar mahaifinta da kuma rashin mijin da zata iya Aure ita kadai tasan irin damuwar datake ciki bawai ta rasa masu sonta bane aa ita kawai har yau bataga irin mijin datake buri bane don ita Sam ta tsani Auren karamin yaro gwara dan talatin da wani Abu zuwa Arba’in

“don gani n take yi tafi karfin karamin yaro ita kam shiyasa duk Wanda ya nemi kulata bata bashi fuska Sam saboda gudun raini.

 

” Damuwar ta babbace domin Allah ya jarabceta da muguwar jaraba wadda ba kowace ya mace bace zata’ iya daurewa ba ta kuma kame kanta musamman ita dake goyon kaka Ummu nada tsananin kula da kuma kiyayewa domin tana gudun Abinda zai janyoma kakarta shiga damuwa,
Karfin feelings dinta bai janyo mata fadawa cikin halaka ba saima kara kusanto ta da ubangiji Wanda a kullum take kokarin yin Azumi tareda Addu’ar Allah ya yaye mata wanna damuwar da ba maiyimata maga ninta sai Allah

“wann matsalar ko Hajiya kaka bata San ta da itaba domin duk rashin kunyar datake nuna mata bazata iya bari tasan wannan ba’

Also Download Banana Island Book 1 Hot Romantic Hausa Novel Complete Document

Cigaban labari

Allah ya taimake ta har ta isa bai shigoba tafada cikin kawayenta masu faman kwala mata kira Queen”””

“Daya daga cikin su wadda duk kusan sa anni ne da Ummu duk bazasu wuce Shekara Ashirin ba mai suna hajara tace ” kai guys yau naga wani lafiyayyan yaro under twenty ya jiku da kudi da kuma tsantsar kyau kana ganin shi kaga Hutu da kuma class ina fada muku gayen first class ne wlh kai banma tunanin bahaushe ne dan nijeriya ,

 

“Gaba dayansu suka juyo domin jin zancen saurayi dan karami mai kuma kyau da kudi suna rige rigen tanbayarta ” kai Sumy A ina don Allah ita dai Ruman juya musu baya tayi don basuda zance saina kana nan yara masu sauke wando a duwawu’

“Kudai kubari wlh a kofar shigo wata nan naganshi ya tsaya a jikin wata Arniyar mota harda body guard dinshi kai wallahi yaron ya hadu ban Masan irin kwatancen da zan muku ba gashi a lambar motar an rubuta *J 3* wlh nayi karshen gani yau”

“Shigowar malamin yasasu yin shiru domin baya wasa ko kadan suka fara daukar lecture

Also Download Nurul Kalb Hausa Novel Complete Document

” Ana gamawa ta mike cikin sauri domin tasan halin kawayen nata basuda aiki sai zancen kananan yara bare sun samu sabon labari yau ai ba sauki

Tana fitowa taga duk su napep din sun ciccika gashi da yake Antashi ko ta ina ba mashina gudun kar su kuma biyota da zancen yasa tafara takawa tafe take tana nazarin Rayuwa da kuma damuwar ta kanta a kasa tafara jin kanshin wani Azababben turare.

Also Download Banana Island Book 2 Hot Romantic Hausa Novel Complete Document

Batareda ta damuba taci gaba da takunta still kamshin na karuwa bata damu tasan ko na wayeba domin tasan tana kusa da Congo Akwai dalibai kala kala yayan masu da shi ‘

“Dady pls I don’t want to stay in the hotel’and pls Dady tell ur body guard to stop following me I don’t like it…

 

Download Kuskure Na Hausa Novel Complete Document From Ai Hausa Novels.

 

File Name Kuskure Na Hausa Novel 
Title      Kuskure Na
Author      Fenerh
Group Ai  Hausa Novels
Genre     Love Story
Published Date   12/07/2023
File Size    765Kb
Format Size     TXT
Phone No      Nil

 

 

Domin Sauke Cikakken Littafin Sai Ku Danna Inda Aka Saka Download Now

 

 

Back to top button