SAHIHIN MAGANIN MALARIA/TYPHOID!
Kana fama da yawan zazzaɓi mai zafi wanda bai jin maganin bature, ko kuma mai naci wanda yake tafiya ya dawo? Akwai alamun kana da Cutar Typhoid/Malaria a jikinka. Idan Typhoid ta haɗu da Malaria abun yana yin Worst, in ma kwana ya ƙare har lahira takan kai mutum.
Karanta>>> Ingantaccen Matsi Da Bashi Da Illa, Kuma Da Kanki Zaki Hadashi.
Malam duk ka manta kawai da haɗiɗiyar ANTI MALARIA, akwai wani laƙanin magani wanda kai da kanka zaka haɗa abinka a gida, kuma in Shaa Allahu idan ka yi shi zaka gode wa Allah, domin mujarrabi ne, nima na gwada ba sau ɗaya ba ba sau biyu ba. Kuma cikin yardar Allah waraka ta samu.
Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata
Abubuwan da kake buƙata:
1. Lemun kwalba (7Up) Kwalba 2.
2. Karan zaƙi (Rake) kamar yankan N50 ya wadatar (ya danganta da araharsa a yankin ku!)
3. Lemon Tsami, kamar guda biyar zuwa takwas.
4. ALABUKUN Sachet powder (1 Sachet)
Karanta>>> Yadda Za’a Yi Amfani Da Kanunfari Wajen Magance Ciwon Sanyi
Yadda zaka haɗa maganin:
1. Ka samu ‘yar tukunya ƙarama, sai ka juye lemon kwalban a ciki (LURA: 7Up kaɗai ake amfani dashi).
2. Ka yayyanka karan/raken ƙanana-ƙanana ka zuba cikin tukunyar.
Karanta>>> Amfanin Hulba A Jikin Yan Mata Dama Matan Aure.
3. Ka yayyanka lemon tsamin rabi-rabi, ka zuba ciki.
4. Sai ka juye sachet ɗin garin ALABUKUN ɗin a ciki.
Karanta>>> Amfanin Zogale Guda 18 A Jikin Dan adam
5. Ka ɗora bisa murhu ka dafa har sai ya tafarfasa kamar na minti goma zuwa sha biyar (LURA: ba a sanya ruwa!)
6. Sai ka sauke ka buɗe ka bar shi ya huce. Sannan sai ka samu rariya da kofi ka tace ka sha rabi. Zuwa can bayan kamar sa’a takwas ka ƙarasa ragowar.
Karanta>>> Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata
In Sha Allahu zaka ga yadda waraka zata zo maka cikin gaugawa, domin ni dai na gwada shi ya fi a ƙirga, a duk lokacin da zazzaɓi yayi min zafi, da zarar na haɗa wannan laƙani sai na samu lafiya.
Kai ko lafiyarka ƙalau ka haɗa wannan magani ka sha, sai ka ji yadda jikinka zai ƙara lafiya da kuzari. In so samu ne ma duk wata ka rinƙa yi kana sha. Kuma maganin ga ɗan karan daɗi nake gaya ma, ba a ba yaro mai ƙyuya! 😋😋.
Karanta>>> Dalilin Daya Sa Matan Hausawa Ke Tsufa Da Wuri Da Zarar Sunyi Aure
Dan Allah Dan Annabi A yi Sharing domin amfanin Al’ummar Annabi.