Sirrin Rike Miji

Yadda Ake gane sha’awar mace ta tashi

kowace mace da salon irin yadda take nuna alamu a lokacin da sha’awar ta ke motsawa.

Shin kunsan alamomin yadda ake gane sha’awar mace ta tashi? Abu ne mai sauki fuskantar sha’awar mace ta motsa musamman lokacin da take bukatar namiji ya sadu da ita.

Karanta>>> Ga Masu Neman Karin Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi

Sai dai yana da muhimmanci ku gane cewa kowane mutum yana da bambanci kusan kowace mace da salon irin nata yadda take nuna alamu a lokacin da sha’awar ta ke motsawa.

Amma duk da haka masana ilimin jima’i sun bayyana wasu alamomi na gama gari kan yadda ake gane mace idan tana cikin sha’awar jima’i. Idan kuka Karanta wannan darasin za ku ji su.

Karanta>>> Ina Mata Masu Fama Da Rikecewar Al’ada Ga Magani Da Izinin Allah

Yadda Ake gane sha’awar mace ta tashi

1)  Kallon Namiji, idan mace na cikin sha’awa zaka ga tana kallon namiji sosai, za ta Kura masa ido ba tare da ta dauke ba musamman idan irin Namijin da take so ne. Irin kallon da za ta yiwa namiji a lokacin da sha’awar ta ke mostawa ba irin kallo bane da aka saba yi koda yaushe ba.

Karanta>>> Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata

2) Yanayin Yadda Take Wasa Da Jikinta, yadda mace ke yin wasa da jikinta idan tana sha’awa ya sha bamban da sauran lokutan, misali Zaka ga tana yin wasa da gashin kanta, tauna Lebenta, ko rungumar wani abu mai laushi.

Karanta>>> Maganin Toilet Infection Da Kuma Rashin Sha’awa Ga Mata

3) Yanayin Murya, Idan kaji mace muryarta ya canja ba yadda aka saba Jinta a koda yaushe ba kuma babu wani ciwo ko rashin lafiya a tare da ita alamu ne dake nuna sha’awar ta ya mosta, a cewar binciken.

Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata

4) Yanyin Saka Kaya(dressing), yana daga cikin yadda zaka gane sha’awar mace ta tashi idan ta saka kaya masu nuna surar jikinta ba tare da jin Kunya ba kuma ba’a saba ganin tana yin hakan ba.

Karanta>>> Sirrin Mallakar Miji Ba Boka Ba Malam

Yana da muhimmanci ku gane cewa wadannan alamomin ba lallai bane a same su daga wajen kowace mace ba. Domin kamar yadda na bayyana tun a farko kowace mace da irin nata salon don wasu matan ma ko mazajensu basu san yadda ake gane sha’awar matansu ta mosta ba don babu wasu alamu da suke nunawa.

Back to top button