Kimiya da Fasaha

Yanda zaki kula da Tarbiyyar Yayanki

Yanda zaki kula da Tarbiyyar Yayanki.

Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application wanda nasan ze saku farin ciki a yayin amfani dashi.

Wannan wani Application ne?

wannan application din ya kamata ace iyaye da masoya ace duka sun mallake shi, kasancewar yanada matukar bada kariya daga zarge zarge a tsakanin iyaye da yaransu ko kuma yan mata da samarinsu.

A wasu lokutan akan samu kokonto a tsakanin iyaye da yaransu Wajan barinsu suyi amfani da wayoyin hannu duba da yanda tarbiyya ta lalace musamman a kafofin sada zumunta.

MENENE AIKIN WANNAN APP DIN?

Babban aikin wannan App din ze baka dama ka sami dukkan wasu bayanai na cikin wayar wanda kake bibiya ta hanyar ganin komai a cikin wayarka tamkar wayarsa mallakinka ce, wannan ze taimaka wajan hana yaran suyi abinda be kamata ba a wayoyinsu, da dai wannan hanyar zaka iya ganin screen din wayarsa audio nasa duka da komai na cikin wayar.

Dukkan bayanina a taƙaice ne saboda wannan App din yanada abubuwa da yawa wanda seka saukeshi zaka gane

Idan kana san downloading dinsa

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application

Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma’ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store, A nanne zaka ga komai na wannan Application din.

Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi, na tabbata da zakaji dadin wannan Application.

Ina fatan zakuji dadin wannan Application din.

Wassalamu Alaikum.

Back to top button