Sirrin Rike Miji

Maganin Sanyin Kashi, Ciwon Gabobi Da Sanyin Jijiya.

Maganin Sanyin Kashi, Ciwon Gabobi Da Sanyin Jijiya

 

Idan ka karanta ka turawa sauran yan uwa domin su amfana, Duk wanda yake fama da ciwon jiki ko sanyin kashi,mo rikewar jijiya ko buguwa insha Allah ya shafa wannan zai samu waraka.

 

Karanta>>> Ga Mata Masu Fama Da Rikicewar Al’ada, Karin Mahaifa Ga Magani Fisabidillah

 

Koda tsohuwa ce a gida take yawan ciwon jiki ko take zama da tashi da kyar a hada ta rika shafawa..

Zaa samu

1. Man habbatussauda 🌿

2. Man tafarnuwa 🧄

3. Man Na’a Na’a 🫒

 

Karanta>>> Yadda Zaki Tsuke Gabanki… (Female Only)

 

Za’a hade su waje daya sai a tufa fatiha kaba 7 a ciki a rika shafe duk inda yake ciwo ko kumburi ko rikewa da niyyar Allah ya yayi damuwar.

Sati 2 za’a samu waraka da yardar Allah.

Allah yasa mu dace.

 

Mata Masu Fama Da Sanyi Ga Magani Da Izinin Allah 

 

Back to top button