Sirrin Rike Miji

Tsimin Matan Aure Na Musamman

TSIMIN MATAN AURE NA MUSAMMAN.


Hadine na sassaken baure da mazan kwaila, Zuma, da citta busassa, gami da kanunfari.

Karanta>>> Hanyoyin Da Ya Kamata Matan Aure Subi Domin Kara Inganta Zaman Aurensu: Malama Juwairiyya

YADDA AKEYI:–

Azuba sassaken baure acikin ruwa litters 4 sai dura awuta sai yatafasa sosai har ya kune yakomo kamar 3 litters, daga nan sai asauke atace ruwan.

Sai kuma asake zuba mazankwailar da zumar, da cittar gami kanunfari aciki asake maidawa kan wuta yatafasa amma kanunfarin yadanyi yawa.

Karanta>>> Dalilan Dake Sawa Nonuwa Suke Zama Kanana

Sannan sai asauke inya huce , za arinka shan dan karamin cup daya da safe 1 da yamma.

Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata

Ahmmm! Yar Uwa wllh inkina shan wannan hadin to indai maganar Ni’imace da duk matsalulin da suka shafi lnganta Jima’I, to saidai kizama abin koyi insha Allah.

Karanta>>> Sirrin Mallakar Miji Ba Boka Ba Malam

Kuma wannan hadine ingantacce da zaki iyayi kizuba ga mazubi kina saidawa matan aure dan suma su tsira,kuma bazakiji kunya ba gama Allah ya yarda.

Karanta>>> Tusar Gaba Da Abinda Ke Kawota Yana Da Kyau Ku Karanta Wannan Bayanin

Kuma baki taba amfani da wani mgn na gyaran ni ima kamar shi ba.

Karanta>>> Yadda Ake Matsi Da Tafarnuwa

Back to top button