_ZAFAFA BIYAR_
_ZAFAFA BIYAR_
_ZAFAFA BIYAR_
INA GWANIN WASU? GA NAWA:
ZAFAFA BIYAR WRITERS
YAN BIYAR MASU KAWO MUKU DA’DA’DAN LABARAN SU MASU FADAKARWA, NISHADANTARWA DA MA WA’AZANTAR WA
BANGAREN KAUNA KU BA’A MAGANA, DOMIN BABU ALGUS. TACACCIYA CE MARAR GAURAYE
ALKALUNAN ZAFAFA BIYAR KAMAR KO DA YAUSHE A TSARKAKE SUKE. SUNA TAFIYA NE DA ALKALUMAN SU CIKIN HIKAYA DA KWAREWAR TACEWAR RUBUTU.
ZAFAFA BIYAR!! WANNAN KARON TAFIYAR TA DABANCE MAI DANDANON SABON SALON ZAFAFAN LITTATTAFAI…2022
❤🔥❤🔥❤🔥❤🔥❤🔥❤🔥❤🔥❤🔥❤🔥❤🔥❤🔥❤🔥
ZAFAFA BIYAR din samari ne a rayuwar INAYAH, kowanne a cikinsu akwai wani murdadden Al’amari da ya shata layi tsakaninsa da ita, wawakeken sirri wanda a koda yaushe take kiransa da SANADIN LABARINA
Amma babban abun mamakin a koda yaushe shine, ita dai tasan cewa BABU SO tsakaninsu MEYA KAWO SHI?
Duk da haka tana tunanin yun qundun bala ta fitar da FARHATUL K’ALB a cikin ZAFAFA BIYAR din samarinta,duk da batason su zame mata GURBIN IDO wanda har kullum ba ido bane
SAFIYYAH HUGUMA; TAZO MUKU DA WANI SABON SALON RUBUTUN MAI TAKEN: *GURBIN IDO
NANA HAFSATU (MSS XOXO; TAZO MUKU DA NATA TAKEN MAI SUNA : FARHATAL QALB (FARIN CIKIN ZUCIYA)
HAFSAT RANO; TA SAKE ZUWA DA WANI SABON MAI SUNA: SANADIN LABARINA
MAMUH GEE;* TA ZO DA NATA WANI SALON MAI ZAFI: *INAYAH (RB)*
BILLYN ABDULL A WANNAN KARON MA TA SAKE ZUWA DA WANI; BABU SO!!! (MIYA KAWO KISHI?)
ALLAH ka gafartama iyayenmu 😭🙏🏻
GA TSARIN YADDA FARASHIN SU SUKE;
ZAFAFA GUDA BIYAR 1 PAGE 1 NA KOWANNE BOOK A KODA YAUSHE INSHA ALLAH . KAMAR KO WANI YI. FARASHIN NA NAN AKAN NERA DUBU DAYA
ZAFAFA BIYAR
Littafi daya 300
Littafi biyu 400
Littafi uku 500
Littafi hudu 700
Littafi biyar 1k
GURBIN IDO
SAFIYA HUGUMA
SANADIN LABARINA
HAFSAT RANO
INAYAH
MAMUHGEE
FARHATAL QALB
NANA HAFSAT
(Miss Xoxo)
BABU SO
BILLYN ABDUL
ZAFAFA BIYAR VVIP SUITES!! WANNAN SASHI NE NA BANGAREN YAN ZAFAFA NA MUSANMAN DA KE SON KARANTA SHAFUKAN LITTAFAN ZAFAFAN SAMA DA DAYA. TO KU SHA KURUMIN KU. KUDIN VVIIP NA ZAFAFA NERA DUBU BIYAR NE KACAL NA DUKKANIN BOOKS DIN BIYAR. A KALLA A RANA ZAKU DINGA SAMUN SHAFUKA 10 KOWANNE BOOK SHAFUKA 2 KENAN.
PAY 5K FOR ZAFAFA BIYAR VVIP SUITE SECTION. MAXIMUM OF 10 PAGES DAILY, 2-2 PAGES OF EACH BOOK. MAKING 10 PAGES IN WHOLE. LITERALLY
SANNAN AKWAI TSARIN VVIP NA BOOK DAYA GA MASU RAAYIN VVIP NA BOOK DAYA KO BIYU KO UKU KO HUDU GA KUDIN SU KAMAR HAKA;
BOOKS HUDU 4500
BOOKS UKU: 3500
BOOKS BIYU: 2500
BOOK DAYA: 1500
BREAKDOWN OF ZAFAFA BIYAR VVIP SINGLE PAID BOOK
4 BOOKS 4500
3 BOOKS : 3500
2 BOOKS : 2500
1 BOOK: 1500
MUNA TALLATA HAJOJIN KU CIKIN FARASHI MAI RAHUSA
TALLA SAMAN SHAFI
DAYA NA BOOK DAYA :1000
TSAKIYA 800
KARSHEN SHAFI 500
YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS👇🏾👇🏾👇🏾
BANK NAME: ZENITH BANK
ACCOUNT NAME: HAFSAT UMAR KABIR
ACCOUNT NUMBER: 2270637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902
IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA DA SHEDAR A TARE:
09134848107