Sirrin Rike Miji

Hadadden Maganin Sanyi (Infection)

1. Alamomin Ciwon Sanyin Maza:
●- Saurin Inzali
●- Kankancewar Gaba
●- Daukewar Shaawa
●- Kurajen Gaba
●- Kaikaiyin Matse Matsi
●- Yawan Zafin Fitsari
●- Yawan Gajiya da Ciwon Mara.
2. Alamomin Ciwon Sanyi na Mata (Women infection)
✤~ Gushewar Shaawa
✦~ Fitar Farin Ruwa
✦~ Yawon ciwon Mara
✦~ Jin Zafi Lokacin Jima i
✦~ Sanya Warin Gaba
✦~ Daukewar Niima
Wannan Matsala ta Sanyi Gaskiyar Magana ita ke haifar da rashin jituwa tsakanin Ma’aurata da yawa aure na mutuwa batare da an san daliliba, Gaskiyar al’amarin shine duk wadda yake da Sanyi cikin daya Miji ko Mata to kowanne cikin su nada Sanyi.
Matukar mutum yanaso ya magance wannan matsala to Wajibine suyi family treatment na wannan matsala.

Back to top button