Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin.
Wani Application ne wannan?
wannan Application ɗin zai taimaka maka wajan ƙaro Volume wato ƙarar wayarka idan a baya a 100 take to zaka same ta a 200 ko 300.
Bayanin wannan App ɗin a taƙaice
a taƙaice wannan App ɗin zaka iya saka shi a wayarka idan wayarka ta Android tana da matsalar speaker ko kuma ƙarar ta beda ƙarfi sosai zaka iya amfani da wannan App ɗin cikin sauki domin ya nunka maka sautinka sosai… kada na cika ka da surutu…
Idan kana san download ɗin wannan App ɗin…
Da zaran ka dannan zekaika inda zaka ɗakko wannan App ɗin se yace dakai install kana dannan install ze fara tafiya sannan ya sauka a wayarka.
Ina fatan zakuji daɗi amfani da wannan App din
Wassalamu Alaikum, mun gode