Uncategorized

Yadda Zaka Sami Kyautar Kudi Ta Opera Mini

Yadda Zaka Sami Kyautar Kudi Ta Opera Mini

Yadda zaka Sami kyautar kudi ko kyautar waya kyaututtukan dai suna da yawa ga list din su Nan a kasa.

Wannan kyautar Kamfanin opera mini ne suke bayarwa ta hanyar girgiza wayar ka (Shake).

Domin Sauke Application Din Sai Ku Dannan inda aka saka Download Now!

Bayan kayi download na opera din sai ka kula a gefen hannun dama zakaga wani waje da alamar irin ta hoton kasa sai ka shiga.
Bayan ka Shiga zakaga wajen da aka rubuta ENTER sai ka shige shi.
Zai Kai ka new page sai ka Danna wajen da aka rubuta SHAKE kana tabawa sai ka girgiza wayar ka zakaga sun nuna maka kyautar da ka Samu a wannan lokacin.
Amma suna da wani tsari duk bayan awa 4 ake sake yin shake din Ma’ana girgiza wayar
Sannan duk kyautar da ka Samu tana da box 6 to kowane lokaci kyautar box daya zaka samu to baza ka Sami kyautar abin Nan ba har sai ka kammala samin wannan box 6 na wannan kyautar sannan zasu baka kyautar ka.
Fatan alkhairi

Back to top button