Kimiya da Fasaha

Sabbin Code Da Layin Mtn Zaka Canza

Sabbin Codes na MTN Nigeria.

Sa Kati, daga *555# ya koma *311#.

Checking Balance, daga *556# ya koma *310#

MTN Call center, daga 180 ya koma 300.

Rance, daga *606# ya koma *303#.

Dakatar da wani tsarin da kuke a kan shi, daga *447# ya koma *305#.

Siyan Data, daga *131# ya koma *312#.

Transfer Kati, daga *777# ya koma *321#.

Hada layi da NIN Number, daga*785# ya koma *996#.

Tsofaffin Codes da sababbin duka suna aiki ahalin yanzu haka, amma sai dai zuwa wani ɗan lokaci za a dakatar da tsofaffin codes din da aka fi saninsu..

Back to top button