Uncategorized

Shan ruwan Kwakwa na warkar da matsananci ciwon kai da sauran wasu cututtukan da dama

 

Shan ruwan Kwakwa na warkar da matsananci ciwon kai, 

Ga jerin amfanin kwakwa da ruwansa 12 a jikin dan adam

Karanta>>> Maganin Zubewar Nono…

1. Ruwan kwakwa na warkar da ciwon kai. Idan mutum ya sha a lokacin da ya ke ciwon kai zai rika samun sauki.

2. Kwakwa na kawar da cutar daji musamman dajin dake kama dubura da nono.

Karanta>>> Amfanin Hulba A Jikin Yan Mata Dama Matan Aure.

3. Yana kawar da cutar siga wato ‘Diabetes’

4. Kwakwa na kawar da ciwon kafa ( Sanyin Kashi) wato ‘Arthritis’

Karanta>>> Karin Ni’ima Ga Mata Da Kuma Yadda Zaki Zama Kamar Famfo Saboda Ruwa.

5. Yana kara karfin ido.

6. Yana kaifafa kwakwalwa.

Karanta>>> Yadda Za’a Yi Amfani Da Kanunfari Wajen Magance Ciwon Sanyi

7. Shan ruwan kwakwa na rage kiba a jiki.

8. Kwakwa na kara karfin gaban namiji.

Karanta>>> Amfanin Gishiri A Gaban Mace.

9. Yana gyara fatar mutum.

10. Yana kara tsawon gashi.

11. Shan ruwan kwakwa na kare mutum daga kamuwa da cutar koda da huhu.

12. Yana hana tsufa da wuri.

Karanta>>> Yadda Zaki Matse Gabanki… (Vaginal Tightening)

Allah yasa mudace 

A turawa yan uwa su amfana

Ga masu bukatar hadadden kowane irin maganinmu sai a tuntubeni a 09023624451 

Karanta>>> Domin Samun Girman Mazaunai (Hips) Da Girman Nonuwa

Back to top button