Wannan haɗine mai saukin gaske amma yana da matukar tasiri sosai yana ƙara girman nono sosai kuma cikin ƙanƙanin lokaci…
Karanta>>> Yadda Zaki Sabulun Da zai Sa Ki Dinga Kyalli, Santsi, Kamshi Sannan Yana Maganin Kurajen Fuska.
Sannan ga yan’mata waɗanda basuyi aure ba yana hana nono zubewa idan kina amfani dashi inshaAllah mamanki zasu kasance a tsaye….
Karanta>>> Sirrin Gyaran Nono Kashi Na Daya
Ga waɗanda nononsu ya zaɓe ma’ana ya kwanta suyi amfani dashi na tsawon kwana uku zuwa bakwai zakusha mamakin yadda zasu ciko su tashi In Sha Allah..
Sannan yana magance matsaloli irinsu : sanyin nono, ciwon nono da dai sauransu…
Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata
Sannan yana ƙara ruwan nono sosai gamai shayarwa….
YADDA ZAKU HAƊA MAGANIN
Sai ku nemi wannan kwallon dake jikin iccen tumfafiya ga hotonshi nan kasan rubutun nan bayan kunnemoshi sai ku shanyashi a cikin rana, batare daya fashe ba. Idan ya bushe sai ku dakeshi ya koma gari.
Karanta>>> Yadda Za’a Yi Amfani Da Kanunfari Wajen Magance Ciwon Sanyi
Bayan kun dakeshi ya koma gari zakuga akwai wata kamar yana yana a cikin sa ita kaɗai zaku cire bayan kun dakeshi…… Sai kunemo ɗanyan mai (ma’ana ɗanyan man shanu) ku haɗasu waje guda a kwaɓasu sai Adunga shafawa a nonnon uwar gida zakisha mamakin yadda gabanki zai ciko tamkar na budurwa…..
Karanta>>> Maganin Sanyi Na Maza Da Mata
Wannan maganin cikin ƙan ƙanin lokaci yake kama jiki kuma baya da wata illa insha Allah
GARGADI
Wannan Magani Ba’a Shan sa, shafawa ake yi.
Danna Bulun Rubutunan Domin Karanta Abubuwan Dake Haifar Da Tusar Gaba Da Hanyar Maganceta