Uncategorized

Wasu hotunan Jaruma Rahama Sadau da suka bayyana wanda har ana ganin shafin Farjinta sun jawo ka-ce-na-ce.

 

Yadda wasu hotunan Jaruma Rahama Sadau suka jawo ka-ce-na-ce saboda hotunan sun dauki hankali sosai duba da yanayin yadda jarumar ta dauki hotunan wanda ya kai har ana iya ganin shatin Farjinta. Wa’iya zubillahi.

Masoyan jarumar da dama sunyi Allah wadai da hotunan domin wannan hotunan sun saɓa koyarwa ta addinin Musulunci da kuma al’adar Malam Bahaushe.

Ko me zaka ce akan haka muna jiran comments ɗinku?

Allah Ya shirya mu a tafarkin gaskiya, Amin Ya Hayyu Ya Ƙayyum.

Back to top button