Bacin awa daya sukayi
Suka tashi dan yin sallah asubah,
Faisal bai dawo gida ba sai qarfe bakwai da rabi,
Yasamu Aisha akan sallaya tana bacci,
Faisal Ya dauketa cak yakaita kan gado,
Yadawo falon Yana duba wani abu a laptop dinsa
Bayan sati biyu da daddare zazzabi ne mai zafi yarufe Aisha
Faisal yabata magani sannan yasa tayi fitsari
Yagwada ta
Yaga akwai shiga ciki
Hawayen farin ciki yaji yana gan garowa
Allah Sarki ashe nima zanga jinina
Aisha Allah yasau keki lafiya
Alokaci Aisha nabacci
Faisal akan sallaya yakwana yana yima allah godiya,
Yasan aduniyan nan babu abinda yarasa sai dan uwa na jini
Gashi yau Allah yabashi
Aisha taji dadin jikinta
Duk dadai bataji garau ba
Amman dasauqi
Faisal bai fadama Aisha tanada cikiba
Amman yana tsananin bata kula sosai
Inyafita kayan ciye ciye kala kala,
Haka yasa wani lokacin ko tanason abu kafin tamai magana yakawo mata,
Haka lokaci ke tafiya
Dan yanzu faisal baya samun matsala da Aisha ko ta bangaren sex ne haka yakeyin yanda yaso da ita dan
Saboda itama sha’awa ke yawan damunta
Kodan cikin da batasan ta nadashi ba ne oho
Ranar wata Monday Aisha na zaune afalo tasa riga da wando tana kallon wani India film taji sallama
Ta amsa tare da bada umurnin ashigo
Qawarta talatu yar makarantar suce
Aisha tace wa zan gani talatu tace nice nan
Taqaraso tare da zama tana fadin wash
Aisha takawo mata drinks da abici ,
Talatu iri yan matan nanne wayanda idanunsu abude yake da bariki,
Shiyasa iya mutuncin Su da Aisha bata bari tasan gidansu ba ,
Saidai ahadu a school arabu school
Talatu tace wllh
Download>>> Dr. Bobby Complete Novel Document
Qawata baki da kirki zakiyi aure ko kifada mana haba qawata saikace ana gaba,
Aisha tace kiyi haquri auren ne yazomin a bazata shiyasa kuma dan uwana na aura shiyasa,
Talatu tace masha Allah,
Amman yanzu ba batun makaranta sai kin haihu ko
Aisha tayi dariya tace tunkafin ciki yazo ana batun haihuwa
Talatu tace ok yanda aka mana rowar biki haka za ai mana na haihuwa
Aisha tace ba haka bane ni banida ciki,
Tanatu tace wllh qawata kinada ciki
Rabonki da kina nufin kina jini
Aisha tayi shuru tana tunani
Can Aisha tace qawata wata biyu yanzu bayi jiniba,
Talatu tace qawata inna ganinki nagane kinada shigan ciki gashinan ya nuna ajikinki,
Cikin sanyin murya Aisha tace
banaso qawata
zancire
banshiya haihuwa yanzu ba,
Talatu tace gaskiya nima banason daga aure sai ciki
Talatu tace
Inbakya so inrakaki acire miki tun yanzu,
Aisha ta ce muje yanzu gawata dan Allah muje yanzu tafada hawaye na gan garowa a fiskarta
Talatu tace ok muje
Suka tashi. Suka tafi
Wani qaramin asibitin wani inyamuri
babu abida akeyi a asibitin sai zubar da ciki
Ko cikin wata tarane wannan iyamurin na cirewa
Suna zuwa Aisha tabiya kudi akacire,
Zasu fito talatu tace zata wuce gida daga nan sai gobe insha allahu zanzo indubaki
Aisha tace to qawata nagode
Aisha tafito bakin titi tana qoqarin tare abun hawa
Faisal ne yafito gurin aiki yanata saurin zuwa gida kasancewan yau bai tashi da wuri ba
Tun daga nesa yahango Aisha a bakin titi a gaban asibitin emeka,
Saida gabansa yafadi,
Ya daure yana karanto addua a zuciyarsa ,
Allah yasa hasashensa ba gaskiya bane ,
saida yazo daf da ita yatsaya
Aisha kuwa ganin motar faisal agabanta saida hantar cikinta yajuya
Faisal Yamiqa hannu yabude mata,
Qofar dan kar tabata masa lokaci,
Jiki a san yaye
Download>>> Attajiri Ko Almajiri Complete Novel Document
Ta shiga
Tana shiga yaja motar da qarfi kamar zai tashi sama,
Ko kallon inda take baiyiba,
Suna shiga gida
Aisha tayi saurin sauka tashiga gida,
Faisal tun kafin yagama fakin Aisha ta sauka tashige gida,
Daret bayi tawuce,
Faisal koda yashigo bai gantaba
Shima Faisal bayin yawuce daret
Yana shiga bayi yarufe qofar ya jin gina a jikin qofar tare da nade hanhunsa a qirjinsa
Aisha kuwa ta gama cire kayan jikinta kena,
Taciro audugan da akasa mata
Wada yajiqe da jini batasan sanda tasake audugan a qasaba
Idanun Faisal ya kada yayi jazur
Cikin sanyin muryansa
Yace Aisha
Inna cikina
Aisha kuwa hantan cikinta ne yajuya dama Faisal yasan da cikin,
Yasake mai maita tambayan sa,
Cikin bacin rai
Aisha inna kika kaimun cikina
Aisha kam tayi mutuwan tsaye dan takasa magana,
Faisal ne yafara tahowa inda take
Itakuma tana ja da baya,
Har takai bango
Faisal nazuwa ya dauketa da wani wawan miri,
Wanda sai da komai tadauke mata na wucen gadi,
Kafin yadawo daidai tasake jin wani wawan mari a dayan bangaran,
Nan Aisha tazube qasa tareda kurma ihu
Tana fadin Dan Allah kai haquri Faisal wllh bazan sakeba
Kisan banason hayaniya ko
Tayi saurin daga kai kamar gadangariya tare da daura hannunta akan bakinta
Faisal yatsugunna a gabanta yakama gashin kanta yadago fuskarta cikin bacin rai
Yace
Aisha emeka ne zaki budemai gaban ki dan yacire miki ciki,
Ais
Baiqarasa fadar abinda xai fada ba
Tari ya sarqeshi yafara tari mai qarfi,
Nan yaji abu yacika mai baki
yasan jini ne dan haka yatashi dafe da qirjinsa,
Nan yacire kayan jikinsa
Yasakar ma kansa ruwa har lokacin tari yakeyi
Inyafi tari sai jini yacikamai baki
Yakai minti biyar
Lokacin tari yafara cin qarfinsa
Dakyar yasamu yasaka jallabiya da gajeran wando,
Yazauna a bakin gado
Download>>> Budurwar Mijina Complete Novel Document
Dafe da qirjinsa
Aisha kuwa ta tsorata tasan jikinsa ne
Aisha hanin haka ta taso
Ta dauki towel tadaura tafito
Tasame shi dafe da qirji cikin sanyin murya tace ina maganika yake
Faisal bai kulataba tasake tam bayansa dayaga zata dameshi ya kamata yaturata falo yakulle qofar daki,
Aisha kuwa data fadi saida tabige goshinta
Faisal kuwa tun yana iya zuwa bayi ya zubar da jinin har ya kasa
Yana zubarwa agurin
Aisha kuwa kuka takeyi tana buga qofar
can taga wayansa akan kujera
Tadauka ta daily nomban Abdul
lokacin abdul natare da abba zai aikeshi,
Yana dauka tace Abdul kazo faisal zai mutu yana aman jini,
Abdul yayi salati Abba kuwa yaji abida akace
Cikin hanzari Abba yace Abdul muje gidan,
Aisha najin tsayuwar matan su Abba ta dauki hijabin ta tasaka Abdul ne yashigo abba na biye dashi
Abdul yace sister inna faisal din tace yana daki Abdul yafara buga qofar yana kiran faisal,
Amman shuru,
Har lokacin suna jin tarinsa,
Abba ne yaza jikin qofar yace Faisal
Cikin wahalalliyar murya yace naam abba
abba yace dan Allah zo kabude
Faisal cikin tangadi kamar dan giya yazo yabude qofar,
Yana budewa yafada jikin abba tare da sumewa,
Download>>> Yar Harka Complete Novel Document
Aranan Abba bai bar Aisha ya kwanaba,
Sai shi da abdul suka kwana,
Kasancewar
Aisha bata kwana a asibiti ba
da asuba tazo asibiti
alokacin su Abba na masallaci,
Bayan sundawo saka tad da ita
tagaishe tare da tambayan maijiki
Kalon da Abba keyi mata ne yake ysoratata
Amman baice mata komai ba,
Kuma har lokacin faisal bai kuma farkawaba,
Umma tazo da misalin shadaya Abba ya dauki su umma suka tafi gida
yacema Abdul yazauna shida Aisha
in yadawo sai shima yaje gida yayi wanka
Bayan tafiyan Abba da minti talatin faisal yafarka,
Aisha da abdul suka nufo kansa suna mai sannu da jiki
kai ya gyada musu batare da yace komai ba
Cikin sanyin murya Aisha tacema abdul yakira likita,
Abdul nafita kamar jira Aisha takeyi
takama hannun faisal
ta durqusa tare da sakin wani irin kuka mai cin zuciya
Tana fadin Dan Allah faisal kayafe min Dan Allah
Taci gaba da rera kukanta
Ahaka likitan yasame su
yace Aisha ai murna yakamata kiyi ba kuka ba
Likitan yadubashi yace alhmdllh
Za a iya bashi abinci mai ruwa ruwa ,
Cikin sanyin murya Aisha tace to,
Likitan na fita
faisal yayima abdul alaman yazo yataimaka mai
Abdul yazo yakama shi yatashi
Faisal yayi saurin jan mayafin yarufe jikin sa
ganin bakaya dagashi sai gajeren wando
Kasan cewan yanayin halittan sa yasa shi ko agaban yan uwan sa maza ma ,
Yanajin kunyan baiyana jikinsa
Sanin halinsa
yasa Abdul dauke fuskansa
Yanason yatam baye Aisha kayansa,
Yakasa
Tafara qoqarin tashi Aisha tayi saurin riqeshi ya tai malamai yatsaya ,
Faisal ne yanuna mata qafar sa
Alamar takalmi fa
Tayi saurin taje gurin Abdul tace ya bata takalmin sa
Yabata
ta riqe tariqe faisal yasamu yasaka takalmi
AishaTakama mayafin zata ajiye
Yayi saurin kallon Abdul
Dayaga Abdul baya ganin su Sai yasake
ta ajiye a saman gadon
takama shi
Suka shiga bayi,
Takaishi yayi fitsari
Cikin sanyin murya faisal yace zan zauna nagaji
Tace to
Tafito tadauki plastic chair yakawo mai yazauna
Yana mai da numfashi alamum gajiya
Daga ganinsa kasan yana jin jiki
Cikin sanyin murya yace kizuba min ruwa
Yafada yana nuna mata kansa
Cikin sanyin murya Aisha tace baka cire wandon ba
Yace nagaji
Dakyar yasamu yacire wando ajikinsa
kasancewar jikin shi babu qarfi
ita kuma aishi bata da qarfin da xata iya dagashi
Bayan yacire tafara zubamai ruwan kamar yanda yace mata,
Bayan sun kammala tabude jakar da tazo da kayan sa yadauki wando three kwata tasakamai tare da t sheet mara dauyi
Takama shi suka fito
Suna fitowa abba na sallama ganin Abba yasa faisal saurin sauke kansa qasa
Har ga Allah yanajin kunyan Abba
Amma bazai iya qarasawa gado da kansaba
Haka yasa yakasa kwace jikinsa saida sukazo bakin gado
Aisha ta sake shi
Download>>> The Governor Wife Book 3 Complete Document
Ya kama qarfen gadon
Ya tsugunna cikin dauriya yace abba Alamin gaisuwa
Abba ne yayi saurin kamashi ya daga shi yana fadin haba faisal kwanta kahuta
Kaji yajiki
Cikin sanyin murya faisal yace da sauqi Abba
Abdul ne yazo gaban gadon yana cemai yajiki cikin murmushi ya miqamai hannu
Alamar sauqi
Aisha kuwa ta hado Mai tee takawo mai
Yace a a
cikin sanyin murya tace
inkawo maka kunun gyada
ummace yakawo maka
Yace a a
Tajuya takali Abba
Cikin sanyin murya tace Abba yaqi cin komai
Faisal ne ya harareta ta yanda Abba bai gansa ba
Cikin sanyin murya Abba yace
Faisal daure kasha ko kadan me
Yace to abba
Ya karba badan yaso ba yasha yabi
Yabata kofin
takarba nan bacci ya daukeshi