Gargadar So Chapter 75 By M Shakur
Mommy was really scared yanda taga Khaleel was totally lost in love, baya second biyu cikakku batare daya kalli Hawwa ba, and ita yarinyar no even send her son, zata iya kirga sau nawa taga Hawwa ta kalli Khaleel shiko kaman zai cinyeta, Mom duk zuciyanta ya lalace.Cewa akayi abada labarin Amarya Khaleel yace shi zai bayar kawai yafito yana kallon Hawwa dake kallonshi asanyaye yace “I have alot to say about matana da zan iyakaiwa gobe so I will make it brief” yayi shiru yana murmushi yace “my wife is a very special person, anytime idan zan tsokaneta i call her Kulu” aka kwashe da dariya a hall din, Khaleel yace “kona cemata Kululu kuluwa yar sanda” zokaga dariya Excellency yace ma Baba “haka kake bari yana tsokanar maka yarinya”?Baba yayi dariya yace “barsu abinsu duk soyayya ce” murmushi Khaleel yayi yana kallonta sosai yace “my wife is the most intelligent and hardworking young lady dana taba gani a rayuwana the first ever one!”Yayi shiru yace “the first day damuka hadu something happened I called her Ke” Khaleel yawani zaro idanu dayasa yan hall suka kwashe da dariya sabida reaction nashi tells abinda Hawwa tayi kaman comedy, cikeda tsokana yace “matana ta iya masifa” kai zokaga dariya a hall Hawwa ta sauke kanta kasa ahankali duk kunya yakamata, Momy ta haderai tam, murya chan kasa Khaleel yace “my wife is loyal! Honest, truthful and kind, she’s strict batason nonesense da rawan kai and she’s truly loving, she protected me and Noor, Hawwa means everything to me, and I’m her best friend helloooooo” yawani daga hannu hall akace Hi ana dariya, yabada mic yakoma yazauna Sam yazo yabada labarin Khaleel shi sannan akace first couple dance da iyaye Khaleel yarike Hawwa suka fito Excellency Baba Ammi da Momy duk suka fito Mommy ta rungume Khaleel cikeda so tashiga share mai fuska yamata murmushi yana rikeda hannun Hawwa aka shiga manni aka koma.Sai around 10 aka gama iyaye suka tafi yara aka tsaya after party su Hafsa sukakai Hawwa wani daki Kaman zatayi kuka tace “wai ba’a gamaba” dük eh sukace kaya aka chanza mata zuwa wani pink gown dayamata kyau aka mata dauri aka fotoda ita Hawwa tayi kyau agaban hall taga Khaleel tasa wani crazy shirt ya bubbude botura yana mata wani irin kallo kaman maye da saida gabanta yafadi aka kirasu hall suka shiga suna kaiwa tsakiyan hall Khaleel yashiga juya Hawwa yana wani irin rawa da ita ana ihu chan kawai yahau kissing nata Hawwa naso ta kwace takasa ihuu ake a hall din na bala’i DJ kanshi saida yayi ihu a speaker yace “ango need a room guysss” dasauri Khaleel yasaketa ya rungumeta tsam ajikinshi cus harya sami erection baiso agani, yahau rawa ahaka da ita Hawwa kaman ta mutu da bakin ciki tawahala Khaleel ya wahalar da ita awajen rawa sai wajajen 2 nadare aka gama mota suka wuce tazauna zai kama hannunta ta dauke batacemai komiba aka fara tafiya lumshe idanu tayi wahalallen bacci yayi gaba da ita ahankali ta sauke kanta kan kafadar Khaleel tarike hannunshi kallonta yayi cikeda so saikawai yaciro wayanshi yamusu video yasaka a insta story, har sukakai gida bacci take, tsayawa motan yayi da gangan yakai hannunshi gaban riganta ya matsa boobs nata afirguce Hawwa ta farka takalleshi tace “mehaka”? Turobaki yayi yace “munzo gıda kona wuce dake gıdana? Hade fuska tayi daidai an bude mata kofa saukowa tayi ahankali tawuce cikin gidansu da kaman gari awaye hatta Noor batai bacci ba daki tawuce tarage kaya Ammi tabata ruwan zafi tafada bayi tai wanka tazo ta kwanta sai bacci tagaji, washe gari yinin biki by one za’ayi walima anan cikin gidansu agama by 4, anything 5 atafi da Amarya tunda Hawwa ta tashi taji kawai bakin ciki takejiTa kumbura tai tam Noor kawai tama wanka da kanta tasa mata kaya masu kyau tawuce ta tafi wajen su Miemie abinta, sata akaiyi tai wanka tasaka wani lace from akwatinta mai kyau za’amata makeup tana bataso su Hafsa suka fadama Ammi Ammi tace abarta dan tun safe taga kwayan idanunta, kwanciya tasakeyi agado Munawwarah tashigo tace “Oya tashi muje dakina” kaman Hawwa zatai kuka ta tashi tabita magunguna tabata daban daban Hawwa tasha taci farfesun da aka bata sannan tawuce takoma daki bayan anyi azahar aka shiryata Malama tazo na walima aka fito aka zazzauna wa’azi tayi kaman zamantakewan aure da hakkokan aure da yanda ake kissa dasauransu sai around 4 aka tashi aka hadu akai jam’i kafin ma su Idar Aminu ya shigo gidan yace “anzo daukan Amarya” Hawwa na sallame salla kawai saita fashe da kuka sosai awajen abin gwanin ban tausayi nan aka fara kaita wajen yan uwan Baba suka mata fada, Yan uwan mahaifiyarta suka mata fada, Abokanai arziki makota akama Hawwa fada sannan aka maidata dakinta lokacin around 5:35 Baba da Ammi ne zaune awajen su kasa kowa yafita.Baba yasauke ijiyan zuciya yace “ina mika godiyana ga Allah subhanahu wata’ala daya nunamin aurenki Hawwarh, Hawwa na baki tarbiya nakuma san waye ke Hawwa kibi mijinki sau da kafa, nasan ayanda aurenku ya kasance amman inamai tabbatar miki Khaleel na sonki baniba kowama yaga soyayyan nan ya shaida, Hawwa kada kiga kusan kanku daya banbancinku shekaru biyune tsakani kice bazaki girmamamsa ba, No ban yardaba kibama mijinki girmansa” Baba yace “yi nayi bari na bari, Dan Adam ajizini duk randa kuka sami sabani ku shirya kanku, nasan agidan iyayen mijinki zaki zauna dudda dai bangarenki daban ayanda Umma suka fada inaso ki kula da iyayensa kaman yanda kike kula da mu, ki girmama su ki daukesu tamkar ni da Ammin ki”.



