Sirrin Rike Miji

Matsi Ga Sabbin Amare Kafin Kije Gidan Miji.

Matsi Ga Sabbin Amare Kafin Kije Gidan Miji.

A Wasu daga cikin hanyoyin matsi dana kawo wanda mace keyi don zama saurauniya awajen mijinta akwai wannan wanda asalin sunansa AUTAR MATA zan kawo muku littafin domin shine mallaka a gado haka zalika shine daren farko, sannan dukda cewa kuwa ba matse gaban mace yake na kullum ba, amma a lokacinda akayi gaban mace na matsewa sannan ta samu damar gamsarda miji, yanada kyau sosai mata da yawa sun dade da saninsa, hallau abunda ya kara bawa wannan matsin shahara shine bayada hadari ga lafiya ko kadan saboda kayan hadinsa kusan ya shafi kowanne hadin maganin mata.

Karanta>>> Ga Masu Neman Karin Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi

  • Karo wato (Olibanum)
  • Miski wato (Al-musk)
  • Man kadanya kuma (Shea butter)
  • Idon zakara kuwa (abrus precatorius)
  • Garin icen dakwara kuma (AfricanThymus)
  • Shi kuma Dan kumasa (Manjakani)
  • Akwai zuma ita kuma (Honey)

Karanta>>> Yadda Zaki Kula Da Nonuwanki Lokacin Da Kike Shayarwa 

Anayin wannan matsin da auduga a goga a gaba kafin saduwa ko kuma ayi amfanin da tsinken goge kunne wato (cotton buds) a shafa agaba kafin saduwa.

Karanta>>> Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata

Anayin garin farin karo a kwaba da ruwa kadan sai asaka miski da man kadanya ada garin idon zakara da garin iccen dakwara da garin dan kumasa ahada da farar zuma a kwaba.

Karanta>>> Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata

Kuyi share zuwa group domin kuna ganin sabbin darusa.

Back to top button