RASHIN SHA’AWA GA YA MACE
Akwai matan da basayin sha’awa ko basa jin dadin saduwa ko ni’imarsu ta dauke, to yanda za’a magance wannan matsala shine sai kisamu.
* Zangarniyar zogale, da ya’yanta gadaya
* Kanumfari
* Citta
* Masoro
* Kimba
Sai ki dakesu guri daya su zama gari, sai ki rinka shan wannan hadi a shayi safe da yamma, ki gwada ki gani, yana kara dadin da mai gida zai gamsu sannan kuma zaki rinka cin dabino (ajuwa) mai kyau tare da kwakwa zaki sha mamaki.