GYARAN FARJI BAYAN KIN HAIHU INA MATAN DA SUKAI HAIHUWA DA YAWA KO KUMA MATA MASU MATSALA BUDEWA
Dole duk macen data haihu ta gyara kanta don ita mace yar gyara ce, mu hankalta mata a farka.
•Aloevera.
•Karo.
•Zaitun.
•Kanunfari.
Ki samu aloevera ki samu Karo ki jefa kanunfari, ki tafasa ki dinga Kama ruwa dashi.
Sannan idan kika samu ganyen aloevera ki matse ruwan ya fito ki dinga wanke farjinki ki wanke wa da ruwan dumi, sai kuma ki dinga shafa zaitun in Zaki wurin maigida.
Karanta>>> Amfanin Gishiri A Gaban Mace.
MATSALAR KEKASHEWAR ALAURA DA KUMA RASHIN NI’IMA
KARIN NI’IMA GA AMARE
Karin ni ima da Sha’awa ga amarya da ango amarya ga kayan hadin kamar haka 1 zuma 2 ganyen idon zakara Adaka idon zakara yayi lukwai sannan a kwaba da 1 kananfari 2 zuma 3 garin ridi nonon shanuwa marar tsami ki dafa kananfari da ruwan zafi idan ya dauko nuna dahuwa sai ki sauke ki sami garin ridi da nonon shanu marar tsami ki hade guri guda ki gauraye ki saka a firij ko kisaka kankara idan yayi sanyi sai ki Sha. wanan hadin idan kinyi sai kuma bayan mako daya sati daya za a kumayi amarya sakin goda kinban labari.
Karanta>>> Maganin Kowacce Irin Cuta Da Izinin Allah.
MACE MAI SON NI’IMA
macen da take son mijin ta ya gamsu da ita fiye da yanda ta ke zato,to ta sami garin ganyen idon zakara cikin cokali karami da na tafarnuwa,ki hada su a cikin rabin kofin youghurt ko nono,sannan ki sa karamin cikin cokali na ruwan khal ki juya sai ki yi ta sha safe da yamma,sau biyu ko uku a sati.
Idan ki ka samo garin ganyen idon zakara da garin dabino dai dai yawan su zai kasance,sai ki hade su ki sami roba ki adana ta,sai ki rinka diban karami cokali ki sha da youghurt ko kindirmo,ki zuba karami cokali na ruwan khal ja ko fari ki hade,ki sha safe da yamma sau biyu a sati.
Karanta>>> Karin Ni’ima Ga Mata Da Kuma Yadda Zaki Zama Kamar Famfo Saboda Ruwa.