Alfanun yin turaren Kanumfari Ga Mata Masu Matsalar Sanyi Mara Jin Magani.

Yin turaren kanunfari yanada matukar amfani yana maganin sanyi musamman ga yaya mata
Maganin warin gaba matse Mace saka gurin kamshi yakamata Mace ta kasance tana yawan amfani dashi.
Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata
Zaki iya dakashi kisa lalle ki kwaba su da miski kisaka agabanki a kallah yayi 45mnt ki wanke da ruwan zafi,yana matsi sosai.
Karanta>>> Sirrin Gyaran Nono Kashi Na Daya
Masu fama da warin baki anaso su dinga tauna shi kullun kosu jika shi su guntsa abaki su barshi abakin su wajen 30mnt kuma a rage cin albasa domin takansa warin baki lokaci zuwa lokaci
Zaki iya jika shi kidinga sha kina kara masa ruwa kina sha har ya Kare.
Karanta>>> Amfanin Zobo Ga Lafiyar Jikinmu
Karanta>>> Tsumin Matan Aure Don Inganta Auratayya
Karanta>>> Tasirin Da Tazargade Ke Yi Ga Lafiyar Mata
A turawa yan uwa su amfana .