Sirrin Rike Miji

Ga Mata Masu Fama Da Rikicewar Al’ada, Kumburin Mahaifa Da Karin Mahaifa Ga Magani Kyauta.

 


‘Ya’yan Shammar

 

Ana CE masa fennel seeds da turanci, Kuma ana magunguna da Dama Dashi musamman Matsalolin mara Kamar rikicewar jinin Al’ada, Karin Mahaifa, kumburin mahaifa da sauransu. Zaki Iya yin shayinsa Domin taimakawa wajan rage matsalolin dayawa a jikinki.

 

Karanta>>> Yadda Za’a Yi Amfani Da Kanunfari Wajen Magance Ciwon Sanyi

 

Fennel seeds

 

It’s called Shammar in Hausa anda arabic, it’s used to treat many pelvic disorders like Menstrual Cramps, ovarian Cyst, fibroids and manya other issues. Making tea with will help you regain your Health issues.

 

 

Back to top button