GA YADDA MATSALAR RASHIN SHA’AWA KE FARUWA GA MACE
Matsalar rashin sha’awa ko rashin Ni’ima ga mace Yana faruwane sakamakon toshewar kofar da take jikin wata tsoka daga kwakwalwa wacce take kwaranyo da wani Ruwa zuwa zuciya da kuma farji a sababin toshewar wannan kofar ce sai mace ta tsinci kanta a yanayi na rashin Ni’ima ko rashin jin dadin jima’i kwata-kwata, ayi ta maganin mata Amma Sam ba chanji.
DALILAN TOSHEWAR KOFOFIN SHA’AWA KO NI’IMA GA MATA
1. matsananciyar Qiba
2. Tasirin matsananciyar cutar sanyi na farji (P. I. D. Infection)
3. Tasirin shigar shetanin Aljani (Jinnul-Ashiq) wato bakin-Aljani
4. Tasirin sihiri
5. Rashin cikakkiyar lafiya
6. Rashin kwanciyar hankali
Babu shakka a takaice wadannan sune dalilan da suke haddasa toshewar kofar da take gangaro da ruwan sha’awa kuma take Sa mace ta ji Ni’ima ko sha’awa.