Sirrin Rike Miji

Ire iren Matsi Da Kuma Yadda Ake Yinsa Cikin Sauki

IRE IREN MATSI DAKUMA YADDA AKE YINSA KUMA MUNA SIYARDA INGANTACCEN MAGANIN MATSIN.
GA WACCE BATA IYA HADAWA BA.

Kamar yanda nayi bayani abaya shida matsi kala uku ne.

Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata

(1) Akwai matsi Wanda akeyinsa don mace farjinta ya tsuke ya zama amatse shi kuma wannan babu meyi sai wacce farjinta ya bude ko dalilin haifuwa ko kuma anyi mata fyade ma ana wacce ta rasa budurcinta to ita zatayi na tsuke
farji to amma wasu yanmata suna kuskure wajen yin tsarki da ruwan bagaruwa da kuma matsi me matse gaban mace bayan sunada budurcinsu to
irinsune bayan anyi aure zakaga mijinta ya kasa shigarta da wuri saboda kofar ta matse da yawa wasu sai sunyi wata daya ko biyu suna fama ga zafin da mace zataji idan suna jimai.

Karanta>>> Yadda Zaki Kula Da Nonuwanki Lokacin Da Kike Shayarwa 

(2) Sannan akwai matsi da ake yinsa don mace ta kara dandano wajen jima i wato saka me gida kukan dadi shi kuma wannan kowacce mace zata yi shi budurwa ko matar aure saidai akwai
sharadi dole sai farjinki ya zama a tsaftace kina tsarki da ruwan dumi lokacinda kika gama alada kuma kiyida ruwan dumin da ganyen magaryaaciki sannan dama kinada sabulu na musamman Wanda aka tanadeshi don wanke farji domin ba aso mace tarinka wanke gabanta da sabulun wanka sannan abinda zaki saka ya zama  yana da inganci ba komai kikaji labarinsa ki saka ba. Wato ita mace idan har zata iya kiyaye tsaftar gabanta babu ruwanta da saka abu Wanda zai kara mata dadi saboda da yawa shigar kwayoyin
cuta ne suke kashe gaban mace take zama babu dandano.

Karanta>>> Sirrin Mallakar Miji Ba Boka Ba Malam

(3) Sai kuma matsi wanda akeyinsa don magance cututtukan gaban mace kamar asaka garin hulba acikin ruwan dumi arinka zama aciki da dai sauran hanyoyi da mace zatabi don ta kiyaye lafiyar gabanta..

Karanta>>> Amfanin Hulba A Jikin Yan Mata Dama Matan Aure.

A takace dai kafin kiyi matsi dole sai kinsan matsayinsa a wajenki ta hakane zaki gane dacewarsa a wajenki sauda dama mata kuskure sukeyi wajen saka abu a gabansu kuma wani lokacin shine yakeyin musabbabin faruwar infection bazaiyu dama kinada matsala a gabanki ko kuma bakya gyarashi sosai kuma kice dole sai kinyi matsi donki ki kara dandano ko ki mallake mijiba wannan matsala zai kara jefaki ko kuma kice dole sai kin matse kin dawo kamar budurwa..

Karanta>>> Amfanin Zogale Guda 18 A Jikin Dan adam

Rashin iya matsi shi zaisa kaga wata matar bakin farjinta ya matse amma kuma cikin abude saiya zama mijinta idan zai sadu da ita zaiji kamar ya saka azzakarinsa acikin tulu wato ya shiga
dakyar amma ciki kuma abude haka kuma wasu matan suna shan wahala wajen neman maganin ni ima amma shiru babu alamarta saboda basu gyara wajenda zai tara niimarba mata akiyaye irin wannan.

Karanta>>> Yadda Zaki Haɗa Ingantaccen Maganin Ciwon Sanyi (Infection)

DOMIN BUKATAR DAYA DAGA CIKIN IRE IREN WADANNAN MATSIN ZAKU IYA NEMAN WANNAN

Call or Whatsapp. 08060236639

FARJI BUDADDE MAI WARI

Wasu matan idan ana jima’i dasu saikaji bakinsu na fitarda wani wari wari, kuma kaji gindin ya bude dayawa.

Karanta>>> Sirrin Gyaran Nono Ga Budurwa Da Matar Aure Kashi Na Daya

MAGANI

Kisamo wadannan abubuwa kamar haka
1. Ganyan magarya
2. Ganyen bagaruwa
Sai ki nikesu ki jikasu da ruwa dan kadan, sai kimatse Lemon tsami guda 1 aciki kisanya dan sabulun salo kadan aciki sai kisamo ‘yar auduga ko tsumma mai kyau mai laushi ki tsomashi ciki kidinga goge farjinki dashi. Domin haddaden ingantaccen hadin maganin matsi Wanda zai matse ki kamar budurwa zaku iya Neman mu.

Karanta>>> Dalillai 4 Da Suke Sawa Nonon Mace Zuwa Ba Tare Da Ta Tsufa Ba.

MACE MAI ZAFIN GABA

Idan aka samu mace mai zafin gaba, ko namiji mai zafin sinadari, wanda zaisa inya kusanci mace sai taji kamar gishiri
ko barkono taji mara na ciwo sai tarasa ya zatayi to don magance. Wannan matsala sai a samu.

Karanta>>> Ga Masu Neman Karin Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi

– Gwanda mai kyau
– Kwa-kwa
– Dabino
Sai a markadasu da abun markadawa sai a sakashi inda zai yi sanyi sai a rinka sha a daddare zai kara sinadarai masu lafiya
a jiki sannan kuma yana karawa mace dadi Allah yasa mudace.

Karanta>>> Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata

DAN GYARAN GABAN MACEN DA TA HAIHU

Wannan wani bayani ne mai muhimmanci musamman ga matar data haihu takeson gyaran jikinta da kuma matsewar jikinta ko gabanta cikin sauki, sannan kuma zai kame jijiyonda suka saki, kuma yana maido da martabar ‘ya mace Kuma gaskiya wannan hadine mai ban mamaki yanda za’ayi shine sai a samu.
– Lemun tsami
– ‘Ya’yan bagaruwa
– Da gishiri
– Sallaja

Karanta>>> Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata

Wannan wurin masu kayan magani zaki samu insha Allah sai a tafasa sosai bayan ya huce sai a rinka zama cikin wannan
hadin mai albarka, har tsawon sati biyu (2) sannan kuma sai ki hada da zuma da man zaitun da habba kina matsi dashi..
Sai ki zauta mai gida da wannan hadin

Karanta>>> Maganin Zubewar Nono…

CIWON MARAN NA MATA

Ga matar da take fama da ciwon mara musamman lokacin al’ada, ko idan zai zo yana zuwa da ciwon mara, wata ma
zakaga hattana birgima a kasa, ko taji kamar ana soka mata wuka, ko rikicewar haila, ko jinin ya rinka zuwa da wari, ko
karni, ko baki, ko yana zuba sosai to sai a samu:

– Garin gwaiba
– Rumzali na asali
– Lemun tsami
Sai ruwa lita biyar (5lrt)
Sai a dafasu a rinka sha karamin kofi sau biyu (2) a rana za ‘ samu nasara insha Allah.

Karanta>>>  Ingantaccen Matsi Da Bashi Da Illa, Kuma Da Kanki Zaki Hadashi.

DOMIN TSAFTACE MAHAIFA

Ga mai bukatar tsaftace mahaifarta da kuma karramata da kashe duk cuta ko kwayar cuta dake zama bakin mahaifa, to wannan hadin da zamu yi bayani yanada muhimmanci musamman ga mai zafin mahaifa, ko kuma yara suna mutuwa a ciki, ko mai fama da toshewar bakin mahaifa ko kuma matsalar ta farune sakamakon amfani da wadansu
magunguna na hana daukar ciki ba bisa ka’idaba, ko sha wasu miyagun kwayoyi, ko kuma yawan zubar da ciki, kuma hakan yana iya faruwa idan aka samu mace mai yawan bin maza, hakan zai iya haifar da kamuwa da manyan cututtukan da zasu iya lalata mahaifar.

– Ganyen gwaiba
– Ganyen lemun tsami
– Garin rumzali
– Shayi Na’a na’a
– Kananfari rabin gwangwani
– Da ruwa lita biyar(5lt)
Sai a hadasu wuri daya a dafasu, sai a tace idan antace sai a rinka shan karamin kofi sau biyi a rana safe da yamma, zai wanke mahaifa da tsaftaceta da kuma kasha duk wata kwayar cuta da zata iya shiga cikin mahaifa ta kawo illa ga lafiyarki Allah ya kiyayemu amin..

 

Call or Whatsapp. 08060236639

 

 

Back to top button