Sirrin Rike Miji

Amfanin Ganyen Ayoyo Guda Goma Sha Biyar (15)

AMFANIN GANYEN AYOYO GUDA GOMA SHA BIYAR

Ganyen Ayoyo muhimmin ganyene da ake amfani da shi a sassa daban daban a cikin duniya.

A arewacin Nigeria ana miyar ganyen ayoyo tare da tuwon masara.

Karanta>>> Yadda Za’a Yi Amfani Da Kanunfari Wajen Magance Ciwon Sanyi

A kasashen Yarbawa suna kiran ganyen ayoyo da Ewedu, suna shan miyar da tuwon gari waton (Amala).

A kasar India,suna kiran ganyen ayoyo da ‘Naltag sag’ suna sarrafa ganyen su yi abinci, su yi miya, kuma su yi amfani da busashen ganyen dan maganin wasu cutuka a yankunansu.

Karanta>>> Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata

A kasar Egypt, da  wasu yankuna na kasashen Larabawa suna kiran ganyen ayoyo da suna Malakhiyah kusan a duk kasar Egypt ana amfani da ganyen ayoyo (Egyptian national dish) saboda amfaninsa ga lafiyar jiki kamar yanda binciken shafin kowace cuta da maganinta ya tabbatar.

Karanta>>> Dalilin Daya Sa Matan Hausawa Ke Tsufa Da Wuri Da Zarar Sunyi Aure

To ko miye amfanin ganyen Ayoyo ?

Ganyen ayoyo na daukeda sinadirran betacarotene, iron, calcium, vitamin C, vitaminA, vatamin E, Riboflavin, folate, fiber, niacin. Wadannan sinadirran suna da matukar muhimmanci sosai wajen kare jiki da yaki da cutuka.

Karanta>>> Ina Mata Masu Fama Da Rikecewar Al’ada Ga Magani Da Izinin Allah
Sinadirran Vitamin E da C da kuma A da ake samu a cikin ganyen ayoyo suna yakar kwayoyin cuta daga  ciki harda kwayar ciwon daji (cancer cells).

✓Ganyen ayoyo na daukeda sinadirran collagen masu gyaran fatar jiki.

✓Ganyen ayoyo na daukeda fibre dake taimakawa dan rage kiba (weight loss).

Karanta>>> Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata

✓Ganyen ayoyo na wanke ciki da maganin bahaya mai tauri.

✓Ganyen oyoyo na karfafa sinadirran jiki dake aikan yaki da kwayoyin cuta a jiki.(Boosts immunity).

Karanta>>> Maganin Toilet Infection Da Kuma Rashin Sha’awa Ga Mata

✓Ganyen ayoyo na karfafa lafiyar ido a sanadin sinadirran vit A da carotene.

✓Ganyen ayoyo na samarda karfin hakora da karfin kassan jiki.

Karanta>>> Sirrin Mallakar Miji Ba Boka Ba Malam

✓Ganyen ayoyo na rage hauhawan jini.

✓Ganyen ayoyo na kona kitsen dake taruwa a cikin jini har yakai ga shafuwar lafiyar zuciya.

Karanta>>> Maganin Toilet Infection Da Kuma Rashin Sha’awa Ga Mata

✓Ganyen ayoyo na magance basir idan aka hada da cumin extract.

✓Ganyen ayoyo na kara lafiyar mahaifa ga mata.

Karanta>>> Amfanin Hulba A Jikin Yan Mata Dama Matan Aure.

✓Ganyen ayoyo na kara lafiyar jiki da jini.

✓Ganyen ayoyo na magance ciwon sanyi.

Karanta>>> Yadda Zaki Haɗa Ingantaccen Maganin Ciwon Sanyi (Infection)

Kadan kenan daga cikin amfanin wannan ganye dan baiwa don haka.

Arinka mu amula da wannan ganye na ayoyo.

Back to top button